Posts

YADDA ZAKI'INGANTA LAFIYARKI DA TEA

Image
SHAYIN HABBATUSSAUDA ☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕ ★tafasasshen shayin habbatussauda Yanataimakawa mata masu shayarwa dasuke da karancin ruwan nono ★Haka kuma yawan shansa ga zawarawa day'an mata zaitaimakamusu wajan cikowar brest dinsu ★ yana dawo da jinin haila ga matar da jinin yadena zuwa. ★Yana kawarda radadin ciwon mara ★yana magance matsalar tari ★Masu fama da matsalar numfashi ko matsananciyar mura to suyi sirace afuskarsu da tafasasshen ruwan habbatussauda DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 SHAYIN LEMU 🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋 Shayin lemu dayane daga shayin dayasami karbuwa agurin jama'a saboda yanayin dadinsa gakuma kadan daga ciki...

TSARABA GAMASU JUNA BIYU

Image
MAGANIN YAWAN AMAI GA MAI DAUKE DA JUNA BIYU 🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻 1. A samo kanamfari da HAbbatus sauda {bakin al~garur} a hade su guri guda ana dafawa ana sha 2. Citta citta na taimakawa sosai ga mai amai domin yana kare ciki wajen toshe hanyoyin dake haddasa amai ga iyayenmu mata da suke fama da wannan lalura na amai sai su bi daya daga cikin wannan ~ta rika yin shayi mai citta tana sha ~ta hada citta da lemun kowanne cokali daya tana juice nashi tana sha ~ta rinka tauna citta tare da zuma tana sha 3. Ta samu ganyen Na'ana'a tana...

YADDA ZAKIYI AMFANIDA HERBAL OIL

Image
AMFANIN OILS  ATAKAICE 🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯 ☆ZATULLAUZ yana magance matsalolin fata kamar hanata bushewa kokuma oily face yana gyara gashi yahanashi karyewa. ☆ZAIT JAUZULHIND yanagyara gashi kuma yana magance matsalolin basir ☆ZAITUL JIRJIR idan akahadashi khal yana ni'imta gashi yayikyau kuma yahanashi zuba ☆ZAITUL HENNA Yanasa bakin gashi yahana fitowar furfura yana maganin matsanancin tari. ☆ZAITULWARD yana magance tari yana hana kaikayinjiki yanagyara fata ☆ZAITULHARMAL Yana magance ciwon gabobi yana magance cututtukandake hana bacci yanamaganin sanyi. ☆ZAITULGAR domin ciwon gabobi da matsalolin fata. ☆ZAITUL BANAFSAJ yana fitodaga gashi aduk inda akashafashi yana kawo nishadi da walwala ajiki. ☆ZAIT IKLILUL JABAL don magance amosanin k...

MAGANCE YAWAN SHA'AWA

Image
DOMIN HANA YAWAN SHA'AWA ◆KAFFU MARYAM ◆NA'ANA'A ◆DANIQ Atafasasu tare asha kofidaya tak! Namiji ko mace saikashekara daya sha'awarka bata motsa ba DOMIN HANA DAUKAR CIKI NA HAR'ABADA ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ ◆SHAZZAB ◆NA'ANA'A ◆QARMEESH atafasa asha ruwan har'abada mace bazata haihuba. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 YADDA ZAKI JA HANKALIN MASOYINKI DA DADIN SAUTINKI 👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻 Wasu daga y'an uwa sun bibiyi lecturmu tajia Yayinda nakeshan tambayoyi iri iri a private Awata tambaya da'akayi to ga amsarta kamar haka Nasan m...

WASU DAGA MATSALOLINA KE JAWO DAUKEWAR NI'IMA

Image
*WASU DAGA DALILANDA KE JAWO BUSHEWAR GABA DARASHIN NI'IMA* 📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗 ✍🏻Lokacinda mace ke shayarwa. ✍🏻Ni'ima na iya daukewa kwanaki kadan kafin fara al'ada. ✍🏻Ni'ima nadaukewa asanadin shaye shaye. ✍🏻Ni'ima nadaukewa wasu daga cikin amare. ✍🏻Ni'ima nadaukewa idan namiji baiyi wasanni da matarsa b kafin jima'i. ✍🏻Ni'ima nadaukewa wasu masu juna biyu. ✍🏻Ni'ima nadaukewa wasu matan bayan sunhaihu. ✍🏻Ni'ima nadaukewa asadin kunci da damuwa ko tsoro. ✍🏻Ni'ima nadaukewa yayinda aka kamu da kwayoyin cuta. ✍🏻Ni'ima nadaukewa gamasu ciwon suga. ✍🏻Ni'ima nadaukewa ga masu yawan shan kwayoyin hana daukar ciki. ✍🏻Ni'ima nadaukewa yayinda mace ke cikin halin gajiya. Kuk...

ZAITUL LAFINDA

Image
*ZAITUL~LAFINDAR* 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 *AMFANINSA* ★yana kashe infection da dukkan kurajen gaba. ★Yana hana kaikayin gaba. ★Shine mafi kyawun sinadari bayan gama al'ada kiy tsarki dashi. ★Yana taimakawa wajen hana bushewar gaba. ★Yana hana toshewar mahaifa. ★Yana sanya cikakken jindadi amfani dashi kafin saduwa. ★Shansa a tea yanahana ciwon mara. ★Yana hana daukar infection. ★Yana taimakawa mai jego radadin hq. ★Yana hana warin gaba. ★Yana tsuke matan ba vergin b ★Shafashi afata na magance kuraje da tabo. ★Yana kawarda ciwon gabobi. ★Yanadakyau sosai wajen wanke kwakwalwa tai aiki ba mantuwa ko rudewa. ★Yana magance matsalolinda ke hana bacci. ★Oil ne mai kyau wajen gyara gashi. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

YADDA ZA'ARABUDA WARIN BAKI

Image
*YADDA ZA'ARABUDA WARIN BAKI* ✍🏻 yadda za ki lura da hakorinki, wato- cire dattin hakori da kuma kara wa hakorinki fari da kuma lafiya. Ana so ki rika wanke bakinki da man goge baki ko aswaki akalla sau biyu duk rana, hakan zai sanya hakorinki ya yi haske. Idan kina da dattin hakori sai ki nemi man goge baki kamar daya daga cikin wadannan: Colgate da Rembrandt da 3D Crest da Listerine da Akuafresh da sauransu, sannan kina goge hakorinki da shi. Za ki iya amfani da bakar soda (Baking Soda) wajen goge hakorinki sau biyu a mako. Kadan ake so ki rika diba idan za ki yi amfani da sodar. Sannan bayan haka ana bukatar ki kuskure bakinki sosai bayan kin kammala amfani da sodar. Kada don kina amfani da wadannan sinadaran sai kuma ki daina goge bakinki kamar yadda ya kamata. Ki rika amfani da kororon da ake shan jus ko lemon kwalba wajen shan jus ko lemon kwalba, hakan zai kara wa hakorinki fari da haske. Ya kamata ki rage yawan shan kofi da kuma shayin da ba a hada da mada...