Posts

Showing posts from November, 2022

IDAN KANASO UBANGIJI YANUNAMAKA MAQIYANKA AMAFARKI

Image
DAN GANIN MASU YIMAKA SIHIRI KO MAQIYANKA AMAFARKI **************************** Akwai hanyoyi dadama da ake amfani dasu dan ubangiji yanunamaka masu nemanka da sharri, zamu kawo masu sauki kamarhaka: 📚Ana neman farar takarda marar layi arubutamata ayatul kursy kafa 1 sai anemi karan rama sai ahada takardar da karan ramar ashafamusu tirare maisuna kamfani inza'akwanta bacci atirara jiki dasu baki daya,to idan kakwanta zakayi mafarki da maqiyanka. 📚Haka kuma hanya ta biyu ananeman wata ciyawa maisuna Kafi malam ayi garinta azubamata manshanu kadan inza'akwanta atirara jiki zakaga makiyanka  amma inbabu sihiri ajikinka lfy kalau zaka tashi,anayin wannan tiraren sati daya. 📚Hanya ta'uku ananeman garin garafuni sai anemi kitsen bakar akuya ahadasu adinga tirara jiki dashi inza'akwanta idan kanyi to zatakai ga har akunnenka zakaji anaradamaka wane maqiyinka ne kuma amafarki zakadinga ganinsu. Munahada magunguna daban daban dasuka shafi matsalolin al'ummma muna'aika...

TSARAAR MA'AURATA

Image
*ABUBUWANDA KE MOTSA SHA'AWA* ****************************** 📚Yawan ruwan maniyyi. 📚Zama akusada wanda kake ko tinaninsa arai. 📚cin abubuwa masu kara sha'awa 📚Shafar juna ga ma'aurata. *************************** *JIMA'I YAKANYI DADI IDAN* *************************** 📚ma'aurata sunacikin koshin lfy 📚Idan ma'aurata nacikin farinciki dajuna 📚Idan jikinsu nadauke da sinadari naqamshi maidadi da kwantarda hankali. 📚Idan ma'aurata suka fara gabatarda hira ta so da kauna zolaya da barkwanci tsokana da nuna kauna tahakika.

DALILAN DA KEHANAWA MAZA KUZARI

Image
WASU DALILAI DAKEHANA MAZA GAMSARDA IYALI. ******************************* 1*DAN BAKA ************* Wannan matsala ce dake yawan faruwa ayau ,mazaje masu mata fiye da daya suke fuskantar wannan matsala da'akecewa danbaka wato zakaga namiji idan yanadakin daya matar zaiji sha'awa kuma zai'iya biyamata da bukatar ta amma dayakoma daya dakin to bashida marabi da lagwani,sam bazai'iya biyawa daya matarda bukatarta b. Abinda za'a lura anan matukarda ita wacce baya'iya kusanta macece mai gyara kanta kuma mai da'a da biyayya ga tsafta kuma mijin nakaunarta to akwai alamar anyiwa mijin abinda bazai'iya kusantarta b. 2*YAWAN QIBA ********************************* Mazaje masu yawan qiba dadama sunafamada matsalar rashn iya gamsarda iyali. 3* ISTIMNA'I ****************** Mazkenda sukadade suna biyawa kansu bukata yayin sha'awa tofa sune asahun farko farko wajen kasa iya biyawa iyalansu bukata rashn kuzari saurin inzali wani lokacin ma maniyinsu baya'iya...

AMFANIN TIRAREN SANDAL

Image
TIRAREN SANDAL ************************** Dayane daga tirarukandasuka shara musamman agurin masana anyi rubuce rubuce dadama akan wannan tirare kuma masana sunjarraba amfani dashi a'abubuwa dadama kuma anga irin tasirinda ubangiji yasaka acikin wannan tsiro, Anahada naruwansa da itacen adinga tirare dashi dansamun budi datara jama'a kuma yakantaimaka wajen magance matsaloli jifa hasada da miyagun mutane,masu guraren sana'a zasu iyadinga tirare dashi aguraren sana'arsu dan samun budi da alkhairai ,anakuma zuba naruwansa aruwan wanka mai zafi dan neman daukaka karia daga sharrin makiya idan kalizimci wankadashi yakama jikinka zakaga abubuwa na al'ajabi wajen tara jama'a kwarjini da kariyar ubngji. Hakika ire irensa sunadayawa tiraruka na'itace da ubngiji yasanyamusu albarka wajen karya sihiri samun karbuwa awajen jama'a magance matsalolin jifa rariyar hannu  lalacewar al'amura rashn natsuwa yawan cutuka dasauran matsaloli. Dayardar ubngji sannu ahankal...