Posts

Showing posts from October, 2022

AMFANIN GAUTAN KAJI

Image
*AMFANIN GAUTAN KAJI* ************************** Wannan tsiron damuke ganinsa availble akauyukan mu,tasirinsa ga lafiya bakadan bane,kasashe dunia na'amfanidash dan magance matsaloli dadama,turawa nakiransa dasuna PYASALIS larabarawa kuma nakiransa da  الحرنكش mukuma hausa munakiransa da GAUTAN KAJI. Al'ummomin dadama adunia sungano cewa wannan tsiro na magance matsaloli kamarhaka: 🥦Ciwon hakori atafasa dajarkanwa akuskure baki. 🥦Matsalar rashin gani ayi garinsa adingasha a nono 🥦Hawanjini 🥦Ciwon gabobi 🥦ciwon suga 🥦Rage kitse asha a tea 🥦kawarda kumburi 🥦cutukan zucia 🥦hana kamuwa da ciwon hanta da koda 🥦kara kuzari ga maza 🥦kara jini 🥦ahada garin sa da man kitso danhana zubewargashi da karawa gashi yawa 🥦karawa garkuwarjiki karfi. Wannan cibiya tamu na bada magungunanda sukashafi jiki dakuma ruhi. ☎️08080678100

AMFANIN GAWAYI GA LAFIYA

Image
*AMFANIN GAWAYI GA LAFIYA* ************************** Kada kayi mamaki maikaratu ubangiji ya'ajiye tasiri ga sinadarai na asali rashin sani muntafi bulayi ga magungunan turawa. ************************** ❤️Idan mutum yanacikin maye na giya ko na kwaya adaka gawayi ahada daruwa abashi zaidawo hayyacinsa,yanadaidaita kwakwalwa. ❤️shan gawayi yana magance amai,tareda tace gass. ❤️masu shan taba gawayi na tsotse gubarnan ta necotin. ❤️gawayi yana wanke hanta. ❤️yanahana miyagun mafarkai. ❤️yana warkarda ciwo da gyambo. ❤️yana magance ulcer ❤️shansa kafin aci abinci yana hana qiba ❤️idan aka kwabash da ruwan shinkafa qarshe kenan wajen gyara fata. Kukasance da BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE dan samun fa'idodi akodayaushe. Cibiyarmu dake kano nahada magungunanda sukadace akan matsaloli najiki dakuma ruhi. ☎️08080678100

HADIN KAZA DAN AMARE

Image
HADIN KAZA NAMUSANMAN DON AMARYA ************************** Wannan wani hadin maganine na musanman wanda ake dafa kaza da shi, abawa amarya taci don samun cikakkiyar ni'ima tare da gamsar da mai gidanta.            KAYAYYAKIN HADA MAGANIN        ******************************* 1. Anemi farin gadali ayayyan kashi, sai abusar da shi 2. Garin sassaken baure 3. Garin kimba 4. Garin kanumfari 5. Garin girfat 6. Garin citta 7. Garin masoro               YANDA ZA'A HADA MAGANIN           ************************** Asmu budurwar kaza mai rai da lafiya, sai ayanka agyarata, azuba maganin tare da kayan hadi(kayan miya) Sai adafa kazar yanda ya kamata.      YANDA ZA'A YI AMFANI DA MAGANIN   ************************** Amfani da wannan maganin shi yafi komai sauki don ana meka shine ga amarya don ta ci. KARIN BAYANI            ...