INGANTACCEN SABULU
INGANTACCEN HADIN SABULU DON MAGANCE MATSALOLI IRI DABAN-DABAN ************************************************ Wannan wani hadin sabulu ne mai matukar amfani ga lafiya, sannan kuma kowa zai iya hadawa da kansa a gida in yana bukata. YANDA ZA'A HADA SABULUN ***************************** Asamu wadanan kayayyakin hadin kamar haka:- 1-Saiwar sanya 2-Ciyawar kaikayi koma kan mashekiya 3-Ganyen kainuwa 4-Ganyen magarya 5-Ganyen wuta-wuta 6-Sassaken tsamiya 7-Sassaken wurshi Adaka su atankade, sai Kuma anemi 8-Zuma Mai kyau sosai 9-Madara ta ruwa 10-Man Habbbatus-sauda 11-Man zaitun 12-Man gelo 13-Man ridi 14-Man Ambar 15-Sabulun wanka irin Wanda ka ke so Sai adaka sabulun azuba garin itatuwan aciki tare da mayuka da sauran kayayyakin akwaba, sai azuba awata roba ko kwaiba mai murfi, sai arika yin wanka da sabulun. AMFANIN...