INGANTACCEN MAGANIN KARYA SIHIRI
*INGANTACCEN MAGANIN JIFA MAYU SIHIRI JINNU*
**************************
Duk wandake famada matsalar jinnu musamman idan sunsakarmaka cutuka ajikinka ko sunyimaka ajiya ko sunrikemaka wata gaba ko anmaka sihiri a abinci ko abinsha zakaga ikon allah tayadda zakayi kashn duk wani mugun sharri da'akaimaka zakaganshi azahiri.
Kawai nemi garin magani maisuna *AUNUDDU'AFA*
عون الضعفا
Debi karamin cokali atafa atace atofa way'annan surorin atofa aciki asha tsawon kwana 21 dukkan matsalolinka zasu warware da'izinin Allah.
📚Fatiha 7
📚kursy 7
📚qulhuwallahu 7
📚falaq da nas 7.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment