Posts

Showing posts from June, 2022

MALLAKAR MIJI

Image
*MALLAKAR MIJI TAHANYAR SADUWA* ************************** Duk matar da tasami *KANZUL'AZWAJ* tatofa lahaula walaquwwata illla billahil aliyul'azim kafa 33 tatofa aciki tayi matsi dashi kafin jima'i mijinta bazaikara kusantar wata mace b kuma bazaiji dadin kowace mace b saike. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎️08080678100 πŸ“ž08162491101

SINADARIN HANA ZUBEWAR NONO DAKUMA MATSI

Image
*SINADARIN HANA ZUBEWAR NONO DAKUMA MATSI* 🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊 Ingantaccen sinadaraine damuka samar domin magance matsaloli guda biyu alokaci daya,duk matarda breast dinta bai fadi ba indai tatirara qirjinta sau uku da wannan sinadari mai suna: *ZEENATUNNISA'I* To koda tashayarda y'ay'a nononta bazai zube yalalace ba sharadi daya kawai atabbatarda anyi amfanidashine kafin breast din ya fadi. Haka kuma a bangaren matsi da dawoda budurci duk matarda ta tirara gabantadashi tsawon kwana uku shikenan zata matse gam tamkar budurwa koda kuwa tahaihu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 πŸ“ž08162491101

INGANTACCEN MAGANIN KARYA SIHIRI

Image
*INGANTACCEN MAGANIN JIFA MAYU SIHIRI JINNU* ************************** Duk wandake famada matsalar jinnu musamman idan sunsakarmaka cutuka ajikinka ko sunyimaka ajiya ko sunrikemaka wata gaba ko anmaka sihiri a abinci ko abinsha zakaga ikon allah tayadda zakayi kashn duk wani mugun sharri da'akaimaka zakaganshi azahiri. Kawai nemi garin magani maisuna *AUNUDDU'AFA* ΨΉΩˆΩ† الآعفا Debi karamin cokali atafa atace atofa way'annan surorin atofa aciki asha tsawon kwana 21 dukkan matsalolinka zasu warware da'izinin Allah. πŸ“šFatiha 7 πŸ“škursy 7 πŸ“šqulhuwallahu 7 πŸ“šfalaq da nas 7. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 πŸ“ž08162491101

GANGARIYAR MACE

Image
 *ZUCIYAR NAMIJI A TAFIN HANNUNKI* ************************ ❇️Siffofinda yakamata kowace mace tarike dan tajagoranci rayuwar aurenta cikin aminci❇️  ************************* ❣️HIKIMA: i jarice mafi girma awajen y'amace duk matar da tarasa hikima da salon tafiyarda al'amura to tarasa kaso mai yawa na jagorantar mai gidanta. ❣️DABI'UN MAZA: yanadakyau kikaranci wanda kike tare dashi dakyau yazama duk wani motsi kina'iya cankar meyake nufi misali: Mafiyawan maza idan suna fishi da mace sukan dauke idanuwansu daga kallonta domin a'ido ake'iya karantar soyayya dakaunarda namiji kewa mace yayinda sukuma mata idan suna fishi daga harshensu ake fahimta kodai surage magana kokuma sufurta marar dadi,danhakadai lallai akaranci halayen maza kila mukawo anan gaba. ❣️KINUNA KE MACECE: takowace siga idan kina tare dashi hakika cikakkiyar mace bata sa'insa riko kullaci maishiga ce azuciyar mijinta tanarke kalamanta kamar sikarine dasuke daidaita dacin duk wani bacinrai ko ...