WWARAKA DAGA SURORIN ALQUR'ANI
*WARAKA DAGA SURORIN ALQUR'ANI MAI GIRMA*
πππππππππππ
π°Idan wani al'amari yatsananta agareka kaneman daukin ubangiji lizimci karanta alamnashrah.
π°Idan burinka yakicika har kananeman fidda rai daga abinda kake nema lizimci suratu yusufa.
π°Idan kana neman tsari daga azabar qabari lizimci karanta suratulmulk.
π°Idan wani qunci kodamuwa ya'addabi rayuwarka lizimci suratulbaqara.
π°Idan anayawan yimaka sata kokuma wani abunaka yabata lizimci surattuduha
π°Idan kanada wata bukata lizimci suratu yasin.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
π²08080678100
Comments
Post a Comment