DOMIN SAMUN HAIHUWA
*DOMIN SAMUN HAIHUWA GA WAY'ANDA SUKENEMANTA*
🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
Way'anda suka dade basu haihu ba sbd wasu matsaloli nazahiri ko na boye anemi ingantacciyar zuma akaranta way'annan ayoyi atofa adinga shan cokali kullum dasafe kafin aci komai tsawon kwana 41 za'asami mafita da'izinin Allah.
Ga ayoyin da za'akaranta kamarhaka:
➡️Yakhruju minbainissulbi wattara'ib.100
➡️Rabbi latazarni fardan wa'anta khairulwariseen 70
➡️Rabbi hably minladunka zurriyatan dayyiba innaka samee'uddu'a 10
➡️Allah yakhluqu mayasha'u izaqaba amran fa'innama yaqululahu kunfayakun 11
➡️
Allahumma salli alamuhammadin wasallim 10.
*******************
Haka kuma idan matsalolin infection ne ko asanadin family falaning ne haihuwar tasami jinkiri to akwai maganin damuka hada dan magance irin wannan damuwa,
Haka kuma munada ingantattun magungunan hana daukar ciki ga ma'aurata dan samun tazarar haihuwa.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📲08080678100
💻08162491101
Comments
Post a Comment