ALAMOMIN SHIGAR ALJANI
*DALILAN DAKEJAWO ALJANI SHIGA JIKIN MUTUM* ************************** ➡️Ayyukan sabo da wasa da sallah. ➡️Kuka kafin akwanta bacci. ➡️Zubar da ruwan dumi amagudanar ruwa. ➡️Daga sauti atsakar gida. ➡️Yawan hawa sama batare da addu'a b. ➡️Yawan fushi maitsanani. ➡️Yawan tsoro. ➡️Yawan aikata abubuwan haram. ➡️Yawan zama acikin duhu. ➡️Yawan kayan wasa da saurar kida. ➡️Zamada najasa. ➡️Yawan zama cikin tsiraici. *WASU DAGA ALAMOMIN DAKE NUNA ALJANI YASHIGA JIKINK* ************************* ➡️Rashin bacci ➡️Rashn natsuwa ➡️Munanan mafarkai ➡️Mafarkin maguna karnuka macizai ➡️Mafarkin hawa kan tudu. ➡️Mafarkin mutane da mummunan sifa ➡️Mafarkin juji maqabarta ➡️Yawan tari akodayaushe ➡️Kasa yin azkar dakiyaye sallah. ➡️Yawan kasala gajia da tinani marar kyau. ➡️Ciwon kafa ko hannu ko kai wanda bayajin magani. ➡️Farfadia ko yawan jiri da manta abubuwa. ➡️Yawan motsawar kafa ko yatsu batare da niyya ba. ➡️Jin motsi a ciki batare da juna 2 ba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📲0...