DOMIN SAMUN NATSUWA GA YARA
*DOMIN SHIRIYA GA YARA*
👫👫👫👫👫👫👫👫👫
Musamman yara masu matsalar rashn natsuwa da kamunkai ko yara masu kangara da taurinkai,anemi zam zam atofa wannan ayoyi aciki duk sati sau 2 tsawon wata daya za'asami mafita daga matsalolinsu :
🤍Salati sau 21
🤍fatiha 21
🤍qulhuwallah 21
🤍inna anzalnahu 21
🤍suratulfalaq 21
🤍Suratunnasi 21
🤍ayatulkursy 21
Idan angama karatun za'a'iya hadamusu a shayi ko lemu ko a'abinci.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📱08080678100
🖥️08162491101
Comments
Post a Comment