Posts

Showing posts from March, 2021

MATARDA NAMIJI KECIN AMANARTA

Image
 *MATARDA MIJINTA KECIN AMANARTA* ************************ Duk matar da mijinta ke cin amanarta ko take zargin yana'aikata abubuwan banza aboye anemi farar tawada marar layi arubuta wannan ayar kafa 70 da tawadar midadul'ishq, idan angama atirara takardar da tiraren nadilhabib, sai'anade asaka a matashn kansa,zai nisanci cin amana da'akata miyagun dabi'u za'a iya yiwa y'ay'amata da'ake zargin suna'aikata badaidai b, idan kuma rubutun zaiyi wuya kawai akaranta atofa aruwan ma'ulhubbi ahada a lemu ko tea a basu susha. وَرَاوَدَتْهُ الَّتِي هُوَ فِي بَيْتِهَا عَنْ نَفْسِهِ وَغَلَّقَتِ الْأَبْوَابَ وَقَالَتْ هَيْتَ لَكَ قَالَ مَعَاذَ اللَّهِ إِنَّهُ رَبِّي أَحْسَنَ مَثْوَايَ إِنَّهُ لَا يُفْلِحُ الظَّالِمُونَ وَلَقَدْ هَمَّتْ بِهِ ۖ وَهَمَّ بِهَا لَوْلَا أَن رَّأَىٰ بُرْهَانَ رَبِّهِ ۚ كَذَٰلِكَ لِنَصْرِفَ عَنْهُ السُّوءَ وَالْفَحْشَاءَ ۚ إِنَّهُ مِنْ عِبَادِنَا الْمُخْلَصِينَ. *MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 🖥️08080678100 📱08162491101

KURKUPH

Image
 *KURKUR*(TUMERIC) ************************* kamar yadda kuka sani ana amfani da Kurkur wajen GIRKI da kuma GYARAN JIKI.  bari mudau gyaran jiki, A nijeria kabilar kanuri da shuwa su sukafi amfani dashi wajen gyaran amare don su sami fata mai laushi da haske sannan kurkur yana magance kuraje (pimples),kaushin fata,kyasbi da kuma tabo. saboda haka zan koya muku hadin kurkur wanda zaisa fatar ku haske da kuma laushi(haske bana blicing ba).. 1.kurkur lemon tsami gurji nono ko madara zaki markada gurji sai ki matsa lemon tsami ki zuba madara da kurkur sai ki kwaba su hadu sannan ki shafa duka jikinki ya samu karmar awa daya sai ki wanke kiyi kamar na sati daya zakiga canji 2.zaki iya kwaba kurkur da madara da kwai ki rika shafawa sau biyu arana don samun hasken fata 3.kurkur man zaitun madara da lemon tsami ki hadesu ki kwaba sai ki rinkg shafawa a fuska kamar minti talatin sai ki wanke kiyi kamar sati biyu kinayi kullum. *AMFANINSA WAJEN GYARA FATA* urkur (Turmeric) ba kawai ana ...

HANYOYIN MAGANCE INFECTION

Image
  HANYOYIN 10 MAGANCE INFECTION   ‘Yan Uwana Mata barkan mu da sake saduwa daku a cikin wannan fili namu mai matukar farin jini, wato Sirrin Gyaran jiki… Kamar yadda kuka sani shi wannan shiri a na yin shi ne don matan aure zalla domin basu shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su gyara zaman takewarsu da mazajen da mu’amalar su ta bangaren girki, tsafta, gyaran gida da gyaran jiki. Irin abubuwan daya kama mu mata mu dinga ci domin karin ni’imar mu da gamsuwar mazajen mu, da ma duk wani abu daya shafi rayuwar ya mace. Da fatan za ku dinga bibiyata a cikin wannan shiri.gurin da nayi kuskure sai nace Ina neman afuwar ubangiji da afuwar ku domin ajidan ci irin na dan Adamtaka, gurin kuma da nayi dai dai Sai nace Allah ya hada mu a ladan baki daya. Da farko Lallai  ya kamata ku gane cewa infection yanada wuyan magani domin maganine da se andauki lokaci anayi kamin ya warke gaba daya,inda sansamune ku dauki lokaci kaman wata 6 ajere koma fiye shine zaki...

DOMIN SAMUN SOYAYYA

Image
 *DOMIN SAMUN BIYAN WATA BUKATA* ************************** Duk maiwata bukata kowani buri dayake so ubangji yacikamasa to yadinga karanta (TAWAKKALTU ALALLAH)1023 Tsawon sati daya. ************************ *DOMIN KAWARDA MATSALOLI ATSAKANIN MA'AURATA* ************************** Duk ma'auratan da zamansu yakidadi suka kasa gane kan juna anemi ma'ulhubbi ato fa *salati 10 *ayatulkursy 10 *yawadudu 70 Tare da wannan ayar kafa 10 Ahada alemu kowa yasha za'asami sukuni, koda yarankune kukeso kansu yahadu za'a'iyayimusu wannan aikin.  وَإِذِ اعْتَزَلْتُمُوهُمْ وَمَا يَعْبُدُونَ إِلَّا اللَّهَ فَأْوُوا إِلَى الْكَهْفِ يَنْشُرْ لَكُمْ رَبُّكُمْ مِنْ رَحْمَتِهِ وَيُهَيِّئْ لَكُمْ مِنْ أَمْرِكُمْ مِرْفَقًا (16) وَتَرَى الشَّمْسَ إِذَا طَلَعَتْ تَزَاوَرُ عَنْ كَهْفِهِمْ ذَاتَ الْيَمِينِ وَإِذَا غَرَبَتْ تَقْرِضُهُمْ ذَاتَ الشِّمَالِ وَهُمْ فِي فَجْوَةٍ مِنْهُ ذَلِكَ مِنْ آيَاتِ اللَّهِ مَنْ يَهْدِ اللَّهُ فَهُوَ الْمُهْتَدِ وَمَنْ يُضْلِلْ فَلَنْ تَجِدَ لَهُ وَلِيًّا مُرْ...

NAMIJI MAI YARO

Image
 *IDAN NAMIJI YAZAWA MAROWACI* ❇️❇️❇️❇️❇️❇️❇️❇️❇️ Yi kokari kinemi ingantaccen ruwan MA'ULHUBBI na'asali bawanda y'an jabu kesiyarwa b, kitofa salati sau 11 tare da wannan ayar sau 91 kitofa Ayatulkursy 7 Yawadudu 70  kihadamasa a tea ko a lemu kibashi tsawon sati daya halayyarsa zata sauya agareki zaizama mai alheri da saukin kai soyayyarki zata karu azuciyar sa. Ga ayar kamarhaka (LANTANALUL BIRRA HATTA TUNFIQU MIMMA TUHIBBUNA WAMATUNFIQU MINKHAIRIN FA'INNALAHA BIHI ALEEM) *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 🖥️08080678100 📱08162491101

DOMIN SAMUN NATSUWA GA YARA

Image
 *DOMIN SHIRIYA GA YARA* 👫👫👫👫👫👫👫👫👫 Musamman yara masu matsalar rashn natsuwa da kamunkai ko yara masu kangara da taurinkai,anemi zam zam atofa wannan ayoyi aciki duk sati sau 2 tsawon wata daya za'asami mafita daga matsalolinsu : 🤍Salati sau 21 🤍fatiha 21 🤍qulhuwallah 21 🤍inna anzalnahu 21 🤍suratulfalaq 21 🤍Suratunnasi 21 🤍ayatulkursy 21 Idan angama karatun za'a'iya hadamusu a shayi ko lemu ko a'abinci. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📱08080678100 🖥️08162491101

ALJANIN SOYAYYA

Image
 *GURAREN DA ALJANIN SOYAYYA KESAMUN DAMAR SHIGA JIKIN DAN'ADAM* 🫂🫂🫂🫂🫂🫂🫂🫂🫂 📓Bandaki 📓Dakin bacci musamman wajen tube kaya. 📓Yawan kadaici 📓Dadewa agaban madubi 📓Alokutan wasa da al'ara 📓Zama acikin duhu 📓Dadewa kana Kallo surar jikinka/ki amadubi. 📓yawan wasa dagabobink dake tada sha'awa. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 🖥️08080678100

YADDA ZA'AGANE MANIYYI MAI KYAU

Image
 *YADDA ZA'AGANE MANIYYIN NAMIJI MAI HAI HAIHUWA* 🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌 📖Kaurinsa madaidaicine da yauki yauki. 📖Kamshnsa irin na furin dabino ne. 📖Fari farine da sirkin madara madara mai haske. 📖Yana fitowa dayawa yayin jima'i. 📖Idan aka zubashi aruwa yanakwantawa ne akasan ruwa maras sanyi ko zafi. 📖kuda nahawa kansa yaci. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 🖥️08080678100 🖥️08162491101