Posts

Showing posts from December, 2020

DOMINKU AMARE

Image

DOMIN RABUWA DA WANDA BAKYASO

Image
 *IDAN BAKYASO WANI YADINGA ZUWA GURINKI* ************************** Idan bakyaso wani yadinga xuwa indakike namijine ko mace kokuma kikeson yanke alakarki da wani ko wata to ga hanya mafi sauki kowace rana za'a karanta suratulbalad sau 41 tsawon sati daya za'asamu mafita da'izinin Allah, idan kuma kinaso kiraba alakar wasu da 'alakarsu batadace b nemi tiraren BUKHURUL FIRAQ atira daya daga cikin kayan dayansu daniyyar rabasu zasu rabu anatirarawa a riga hula takalma dasauransu indai aka ajiye yaxo yadauka yai amfanidasu to zasu rabu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 💻08080678100 ☎️08162491101

MAFITA DAGA MASU NEMANKA DA SHARRI

Image
 *IDAN KANA JIN TSORON MAKIYINKA* ************************* Idan akwai wani ko wasu dakake jintsoron xasu cutardakai kokuma wani dake bibiyarka dasharri to dazarar kafito daga gda karanta wannan addu'ar musamman in'akwai yiyuwar xakahadu da makiyin naka kokuma guri daya kuke to bai'isa yafurta mummanan kalma akanka ba. تعززت برب العزة والجبروت وتوكلت علي الواحدالقهار ولاحول ولاقوة الاباالله العلي العظيم *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎️08080678100 💻08162491101

NAMIJI MAI MUGUN HALI

Image
 *DOMIN SAMUN MAFITA DAGA MUGUN MIJI* ************************ Idan halayen mijinki sukazama maras kyau  yazama bakyajin dadinsa kokadan to nemi ruwan MA'ULHUBBI ki tofa wannan addu'a kina hadamasa a lemu ko tea kwana uku ajere halinsa zai gyaru yazama maijinkai darahama dasaukin kai atare dake يامقلب القلوب والأبصار sau 100 كهيعص sau 256 ياجامع ياقريب sau 99 ياودود ياعظيم sau 100 Saidai kuma anemi orignal ma'ulhubbi dan kaucewa masu saida jabu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 💻08080678100 ☎️08162491101

POMEGRANATE OIL

Image
 🗞زيت الرمان🗞 *POMEGRANATE OIL* 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 💻08080678100 ☎️08162491101

DOMIN SAMUN ZAMAN LAFIYA A GIDA

Image
 *DOMIN SAMUN ZAMAN LAFIYA DA FAHIMTAR JUNA A GIDA* *************************** Idan rashin fahimtar juna yayiyawa atsakanin mazauna gida koda tsakanin miji da mata ne kokuma tsakanin iyaye da y'ay'ansu ko tsakanin kishiyoyi kokuma akeso asami kariya daga dukkan wata husuma ko kariya ga mazauna gidan daga sharrin masu hasada ko makirci da kulla sharri to anemi y'ay'an *HARMAL* atofa *SURATU YASIN* kafa 1 *FALAQI DA NASI* kafa 7 *LI'EELAFIQURAISH* kafa 7 *IZAZULZILATI* kafa 7 Sai'adinga tirara gdan aduk bayan isha tsawon sati daya,za'asami natsuwa dayardar Allah. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA* ☎️08080678100 💻08162491101

NAMIJI MAI YAWAN FUSHI

Image
 *NAMIJI MAIYAWAN FUSHI DARASHIN UZIRI* 🥵🥵🥵🥵🥵🥵🥵🥵🥵 Idan namiji yazama mai yawan fushi darashn uziri ko mai gadara dayawan taqama, kinemi gishirin beza aduk bayan magriba kidinga zubawa ako'ina agdanki washe gari kishare,yanataimakawa wajen magance manyan matsalolinda akarasa gane kansu agda kokuma cututtukanda suka addabi rayuwarku yanataimakawa wajen kawar da matsalar jifa hassada maita dakuma kariya daga masu bibiyarka da sharri yana tsaftace gida ko gurin sana'a daga sharrin masu sharri. 🍹Kilizimci amfanida *ZAITULWUDDI* aduk sadda zakuy mu'amala ta'aure zakiga abin mamaki tayadda maigda zaisauke girmanki yana alfahari dake arayuwa shawara dake dakuma nuna bukatarki akoda yaushe, idan shahara kikeso kuma kihada da *RAKUMI DA'AKALA* domin kaucewa raini ko cinzarafi saikihada da tiraren tsuguno maisuna *AMNAH* 🧉 *ZUMAR BITAZAIZAI* nada muhimmiyar rawa wajen karawa mace armashi da martaba tayadda ko mata mijinki ke nema bazaitabajin dadin da yakesamu aguri...