ALAMOMIN SHIGAR JUNA BIYU
*ALAMOMI NAMUSAMMAN DA'AKE GANE MAI JUNA BIYU*
🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰
🤍CIWON KAI:Dayawa wasu matan afarkon shigar ciki sukanfara da ciwonkai maitsanani.
🤍MURA:wasu iyaye matan mura tana zama alama mafi girman shigar ciki atare dasu tundaga farkon shigarciki hanci yatoshe, wasuma hade da tari.
🤍ZAFIN JIKI:shima yakan zama alama ga wasu matan.
🤍MIYAGUN MAFARKAI:dazarar ciki yashiga wasu matan kantsinci kansu a'irin wannan halin.
🤍KURAJEN FUSKA:kurajen fuska namusamman sunafesowa afuskokin wasu mata da suke dauke da juna biyu.
🤍KAIKAYIN JIKI:yakan zama alamar shigar ciki ga wasu mata kokuma lalacewar fuska da fata.
🤍GUDAWA:wasu matan kuma kankasance ahalin gudawa. Kokuma lalacewar ciki dayawan tusa da kugin ciki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📞08162491101

https://mynovels.com.ng/gidan-uncle/
ReplyDeleteMuna godiya
ReplyDelete