ALAMOMIN GANE SIHIRI AGIDA
*ALAMOMINDA ZA'AGANE AKWAI SIHIRI KO JINNU ACIKIN GIDA*
*************************
🏢Yawan jin wani wari nadaban wanda badaga mutanen gidan b.
🏢Rashin zuwan jama'a agidan wato masu ziyara.
🏢Kayan amfanin gidan kamar sutura zasudinga bacewa kokuma anemi abu yanzu arasa kuma anjima ko wani lokacin aganshi.
🏢Yawan samun matsaloli kojindadi atsakanin mazauna gidan.
🏢Miyagun mafarkarkai na abubuwan tsoro aduk sadda ake acikin gidan.
🏢yawan lalacewar penti kokayan wutar gidan.
🏢Yawan jin motsi ko sautin kyaure batare da wani dalili ba.
🏢yawan jin kunci da damuwa aduk sadda akashiga gidan.
*SHAWARA*
akwai hanyoyin tsarkake gidaje daga dukkan sharrin makiya damasu hasada,amma hanya mafi sauki adinga barbada gishi ako'ina bayan magriba washe gari ashare, indai kinahaka adakinki zaiyi wuya adinga samun damuwa agidanki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📲08162491101

Comments
Post a Comment