Posts

Showing posts from June, 2020

SIRRIN MALLAKAR MIJI

Image
*DOMIN MAGANCE MATSALAR MIJI* ************************* Kamar taurinkai rowa rashnin nuna kauna gadara darashn ji ko daukar shawara. Cikin sauki kirubuta wannan *أن تفشلا* Kafa 300 anemi ruwan ma'ulhubbi na'asali da'akesamu awajenmu awanke daruwan ahada daruwan kankana  asha adarenda kike dayakinin zaisadu dake zakiga ikon Allah wajen yimiki biyayya, zaki'iya dinga maimaita wannan sirri aduk sadda kikaga namiji naneman cutardake kokuma zaimadake marar daraja. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📞08162491101
Image
*MEYAKE HANA JININ AL'ADA ZUWA* *️⃣Matsanan ciyar damuwa. *️⃣Kunci ko fargaba. *️⃣Yawan kiba *️⃣Infection *️⃣Tsananin rama *️⃣Rikicewar ruwan ni'ima ajikin mace *️⃣Rashin bacci. ************************ *DOMIN MAGANCE MATSALAR* *️⃣Shayin girfa da danyar citta. *️⃣yawan shan ruwa *️⃣shan zuwa tare da kurkur. *️⃣Rage damuwa *️⃣zama acikin lambu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📞08162491101

ALAMOMIN GANE SIHIRI AGIDA

Image
*ALAMOMINDA ZA'AGANE AKWAI SIHIRI KO JINNU ACIKIN GIDA* ************************* 🏢Yawan jin wani wari nadaban wanda badaga mutanen gidan b. 🏢Rashin zuwan jama'a agidan wato masu ziyara. 🏢Kayan amfanin gidan kamar sutura zasudinga bacewa kokuma anemi abu yanzu arasa kuma anjima ko wani lokacin aganshi. 🏢Yawan samun matsaloli kojindadi atsakanin mazauna gidan. 🏢Miyagun mafarkarkai na abubuwan tsoro aduk sadda ake acikin gidan. 🏢yawan lalacewar penti  kokayan wutar gidan. 🏢Yawan jin motsi ko sautin kyaure batare da wani dalili ba. 🏢yawan jin kunci da damuwa aduk sadda akashiga gidan. *SHAWARA* akwai hanyoyin tsarkake gidaje daga dukkan sharrin makiya damasu hasada,amma hanya mafi sauki adinga barbada gishi ako'ina bayan magriba washe gari ashare, indai kinahaka adakinki zaiyi wuya adinga samun damuwa agidanki. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

LEMUN NA'NA TARE DA LEMUN ZAKI

Image
*LEMUN ZAKI DA NA'ANA* ************************* ❤️magance mura ❤️Kawarda ulcer ❤️magance ciwon zuciya ❤️magance bushewar fata ❤️Bawa jiki kariyar kamuwada cututtuka ❤️Wanke kwakwalwa ❤️Rage tumbi ❤️yakar cututtuka ❤️Wanke majina aduk inda take ❤️Samun ingantaccen vitamin b3 vitamin c Amarkadasu tare atace sai asha *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎️08080678100 📞08162491101

ALAMOMIN SHIGAR JUNA BIYU

Image
*ALAMOMI NAMUSAMMAN DA'AKE GANE MAI JUNA BIYU* 🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰🤰 🤍CIWON KAI:Dayawa wasu matan afarkon shigar ciki sukanfara da ciwonkai maitsanani. 🤍MURA:wasu iyaye matan mura tana zama alama mafi girman shigar ciki atare dasu tundaga farkon shigarciki hanci yatoshe, wasuma hade da tari. 🤍ZAFIN JIKI:shima yakan zama alama ga wasu matan. 🤍MIYAGUN MAFARKAI:dazarar ciki yashiga wasu matan kantsinci kansu a'irin wannan halin. 🤍KURAJEN FUSKA:kurajen fuska namusamman sunafesowa afuskokin wasu mata da suke dauke da juna biyu. 🤍KAIKAYIN JIKI:yakan zama alamar shigar ciki ga wasu mata kokuma lalacewar fuska da fata. 🤍GUDAWA:wasu matan kuma kankasance ahalin gudawa. Kokuma lalacewar ciki dayawan tusa da kugin ciki. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📞08162491101