ALAMOMIN NAMIJIN DARE/ALJANIN SOYAYYA
*ALAMOMIN NAMIJIN DARE GA MACE*
πππππππππ
Wadan nan alamomi suke nuna mace na da namijin dare a tare da ita.
1π Tsananin ciwon mara lokacin al'ada da kuma zubar wani ruwa daga farjin mace shiba al'ada ba, kuma ya kasu kashi biyu.
A.) mai yauki & marar yauki
B.) ko mai kauri kamar koko tare da
yawan kai kayi ko fitowar kuraje.
2πBacin rai ba tare da anyi miki komai ba, kiji kina jin haushin kowa harma
da miji ko kiji kamar mijin ya sa keki,kuma in abin a tambyeki me yayi miki? ke kanki baki sani ba, ko tsanar 'ya'ya.
3πTsananin ciwon kirji da ciwan baya.
4. yawan ciwon kai daga lokaci zuwa lokaci
kuma bayajin magani.
5πYawan zubar ciki ko bari, ko rashin samun ciki,ko aganki da alamomin me ciki daga baya aga bashi bane.
6π Yawan jin zafi yayin jima'i ko kuma ba zafi amma kiji bakya gamsuwa.
7πYawan jin zazzabi gab da magrib,faduwar gaba,tsorata,kasala ko bacin rai.
8π Samuwar kasala ko bacci aduk sadda kika dauki qur'ani dan karantawa.
9π Rashin samuwar bacci,ko idan namiji ya tunkaroki kiji gaban ki na
faduwa.
10πzubewar gashi, yawan bushe war baki ko ja.
11πyawan kai kayin kunne,ido,hanci ,da yawan kumburin ciki.
13πYawan zubar jini ba na al'ada ba ko jini ya dunga yi miki wasa...kai da yawa fa.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
π²08162491101

Dan Allah me alamomin aljani me shiga tsakanin ma'urata
ReplyDelete