Posts

Showing posts from May, 2020

HADIN KARA SHA'AWA

Image
*INGANTACCEN HADIN AMARE* ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐Ÿผ๐Ÿ’๐ŸผIna amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa ุชู‡ู†ุฆุฉ Tahni'a sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ž08162491101

SIRRIN MALLAKAR MAZA

Image
*SIRRIN MALLAKAR MAZA* ************************** Dukkan namijindake baki matsala ko yajuyamiki baya kokikso kimallakeshi mallakarda bazaiso wata fiye dake ba soyayyarda matukar yana raye zaisoki so na hakika. Kisiyo sabon๐Ÿ”kirubuta sunansa dana mamansa ajikin๐Ÿ”’kekuma kirubuta sunanki dana mamanki ajikin๐Ÿ”‘bayan kinrubuta saikikaranta *YAFATUAHU*111 Bayan kinkaranta saikibudeshi kinakaranta wannan addu'ar kafa uku ุฅูุชุญ ู„ูŠ  ูŠุงูุชุงุญ ู‚ู„ุจwane dan wanceูˆุฌุนู„ู‡ ู…ุณูƒู†ุง ู„ูŠ saikibudeshi bayan kinbude saikisake kulleshi kina mai karanta wannan addu'ar sau uku ูˆุงุบู„ู‚ ู‚ู„ุจู‡ ุนู„ูŠ ู…ุญุจุชูŠ ุญุชูŠ ู„ุงูŠุญุจ ุงุญุฏุง ุบูŠุฑูŠ Saikikulleshi kishafamasa tiraren *KUNUZILMULK* Saikibuye kwadon kada kisake budeshi kada kuma wani yagani to har'abada saidai yamutu ma kaunarki kuma bazai'iya son wata fiye dake ba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ž08162491101

URIC ACID AMINU YAHUZA

Image
URIC ACID AMINU YAHUZA ู…ุฌู…ูˆุนุฉ ุงู„ูŠูˆุฑูŠูƒ ุจุฑู†ู† ู…ุบุงุฌูŠ Im-Olfen 75mg start,Tab- Arthrotec 75mg bdX5/7.Tab- Meloxicam 15mg bdX5/7.Tab-Caldi -3 i bdX5/7.Tab-Levofloxacin 500mg bdX5/7.Neurogesic cream Apply BdX5/7. ๐Ÿ’š๐Ÿ’š๐Ÿ’š๐Ÿ’š๐Ÿ’š๐Ÿ’š๐Ÿ’š  (Tab-Sidalud 2mg bdX6/7.Cap - ketoval 250mg bdX5/7.

SIRRIN KIRANYE

Image
*INGANTACCEN SIRRIN KIRANYE* ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š Duk maison yajawo hankalin masoyinsa namiji ko mace saurayi kokuma miji kuna tare kokuma yana wani guri akeso hankalinsa dajikinsa yadawo garek ,kokuma kuna tare amma baidamu dake sosai b to nemi fararen takardu guda 7 aranar juma'a kowacce arubuta wannan sirrin da tawadar MIDADUL'ISHQ bayangama asami garin miski da NADIL HABIB atira dukkan takardun dasu kowane dare akona takarda daya har sukare Duk wanda akaiwa haka ako'ina yake zaizo dasoyayya inyana kusa kuma soyayya zatakaru. ************************** ู‡ูŠูˆุฑู‡ูŠูˆุฑู‡ุทุด ู‡ุทุด ุทู†ุทุด ุทู†ุทุด ุฌู†ุด ุฌู†ุด ุชูˆูƒู„ูˆุง ูŠุงุฎุฏุงู… ู‡ุฐู‡ ุงู„ุฃุณู…ุงุก ุจุญู‚ู‡ุงุนู„ูŠูƒู… ูˆุงุฌู„ุจูˆุง(sunansa dana mamansa) ุงู„ูŠ ู…ุญุจุฉ (Sunanki) ูˆุฒูŠู†ูˆู‡ุง ู„ู‡ ุญุชูŠ ู„ุงูŠุดุชู‡ูŠ ุบูŠุฑู‡ุง ูˆู„ุง ูŠุญู„ูˆุง ู„ู‡ ูุฑุฌ ุบูŠุฑ ูุฑุฌ sunank ูˆู„ุงุชู„ู…ุณ ูŠุฏูŠู‡ ุฌุณู… ุฅู…ุฑุฃุฉ ุบูŠุฑุฌุณู… sunank ูˆู„ุงุชู†ุธุฑุนูŠู†ูŠู‡ ู„ุฅู…ุฑุงุฉ ุบูŠุฑ sunanki ูˆู„ุงุชุณู…ุน ุฃุฐู†ูŠู‡ ูƒู„ุงู… ุบูŠุฑ ูƒู„ุงู… sunank ุงู„ูˆุญุง ุงู„ูˆุญุง ุงู„ุนุฌู„ ุงู„ุนุฌู„ ุงู„ุณุงุนุฉ ุงู„ุณุงุนุฉ ************************* Kada kiyiwa wanda kikasan bakidamu dashi ba haka kuma wadda ke da ...

CUTUTTUKAN ALJANIN SOYOYYA

Image
*CUTUTTUKAN ALJANIN SOYAYYA KO NAMIJIN DARE* ๐Ÿ“—๐Ÿ“—๐Ÿ“—๐Ÿ“—๐Ÿ“—๐Ÿ“—๐Ÿ“—๐Ÿ“—๐Ÿ“— ๐Ÿ““Idan budurwa ce zaiyi kokarin hanata aure. ๐Ÿ““Zata dinga ganin munin samarinta ko ganin tafikarfin duk masucewa suna sonta. ๐Ÿ““Duk way'anda takeso zataga da maganar iskanci sukezuwa way'anda bataso sunfi nuna dagaske suke. ๐Ÿ““Lala cewar maganar aure. ๐Ÿ““Jintsoron aure kojin haushin wanda duk yanuna dagaske yake zai aureta. ๐Ÿ““Samun matsanan ciyar Rashin lafiya aduk sadda maganar aure tatamatso kusa. ๐Ÿ““Sanyamata jin tsoron jima'i ko tadinga tinanin watakilma za'agane badurwa bace (vergin). ๐Ÿ““yawan mafarkin ana saduwa da'ita. ๐Ÿ““Tadinga jin kamar ba'itakadai bace agda ko a daki. ๐Ÿ““Duk yadda zatadade tana bacci zataji bai'isheta ba. ๐Ÿ““Zatafiso akullum takebe ita kadai batason shiga jama'a. ๐Ÿ““Jin alamun kamar wani yawuce tagabanta ko jin motsi agefenta. ๐Ÿ““Rashin samun sukunin sallah ko karatun alqur'ani. ๐Ÿ““Yawan damuwa da rashin hakuri tare da saurin fushi. ๐Ÿ““Kokwanto waswasi tar...

ALAMOMIN NAMIJIN DARE/ALJANIN SOYAYYA

Image
*ALAMOMIN NAMIJIN DARE GA MACE* ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š Wadan nan alamomi suke nuna mace na da namijin dare a tare da ita. 1๐Ÿ“š Tsananin ciwon mara lokacin al'ada da kuma zubar wani ruwa daga farjin mace shiba al'ada ba, kuma ya kasu kashi biyu. A.) mai yauki & marar yauki B.) ko mai kauri kamar koko tare da yawan kai kayi ko fitowar kuraje. 2๐Ÿ“šBacin rai ba tare da anyi miki komai ba, kiji kina jin haushin kowa harma da miji ko kiji kamar mijin ya sa keki,kuma in abin a tambyeki me yayi miki? ke kanki baki sani ba, ko tsanar 'ya'ya. 3๐Ÿ“šTsananin ciwon kirji da ciwan baya. 4. yawan ciwon kai daga lokaci zuwa lokaci kuma bayajin magani. 5๐Ÿ“šYawan zubar ciki ko bari, ko rashin samun ciki,ko aganki da alamomin me ciki daga baya aga bashi bane. 6๐Ÿ“š Yawan jin zafi yayin jima'i ko kuma ba zafi amma kiji bakya gamsuwa. 7๐Ÿ“šYawan jin zazzabi gab da magrib,faduwar gaba,tsorata,kasala ko bacin rai. 8๐Ÿ“š Samuwar kasala ko bacci aduk sadda kika dauki qur'ani dan kar...

AMFANIN KINDIRMO

Image
*AMFANIN MADARAR SHANU* ๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„๐Ÿ„ ๐Ÿฅ›Tana taimakawa wajen kawarda gajiya. ๐Ÿฅ›Tana magance matsalolin ciwon zuciya. ๐Ÿฅ›Tanahana kamuwa da cancer idan ana yawan amfanida'ita. ๐Ÿฅ›Tana hana ciwon gabobi. ๐Ÿฅ›Tana magance cututtukan rai damuwa/waswasi/tsoro/rashin bacci da kunci. ๐Ÿฅ›Tana sauke hawan jini. ๐Ÿฅ›Tana magance hawan jini. ๐Ÿฅ›Tana wanke kwakwalwa. ๐Ÿฅ›Tana gyara fata kawarda kurajen fuska. ๐Ÿฅ›Gyara gashi ๐Ÿฅ›Magance mura. ๐Ÿฅ›Kawarda ulcer *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

DOMIN BIYAN BUKATA

Image
*DOMIN SAMUN BIYAN WATA BUKATA* ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ๐Ÿ“ฟ Wanda duk keda wata bukata yakeson Allah yacikamasa burinsa to yaware kwana 12 kullum yamaimaita *LA'ILAHA ILLALLAH* 1000 afara lahadi za'asami dauki daga gurin ubngji insha Allahu za'ayi farinciki. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

SIRRIN SAMUN SOYAYYA

Image
*SIRRIN JAWO HANKALIN MASOYI* ❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️ Masoyinda yarage kula dake saurayine ko mijinki nemi gishiri cikin tafin hannunki aranar juma'a tofamasa alamnashrah72 kinagamawa zubashi awuta kina karanta wannan addu'ar sau 7 zakiga ikon Allah. ุชูˆูƒู„ูˆุง ูŠุงุฎุฏุงู… ู‡ุฐู‡ ุงู„ุณูˆุฑุฉ ุงู„ุทุฑูŠูุฉ ุจุฌู„ุจ ูˆุชู‡ูŠุฌ ู‚ู„ุจsai kifadi sunansa ุงู„ูŠ ู…ุญุจุฉ Saikifadi sunanki. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101