MATSALOLIN RUHI/KWAKWALWA/KURWA
*MATSALIN RUHI KWAKWALWA DAKUMA KURWA*
🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣🗣
Manyan cututtukanda ke kamaway'an nan majibintu sune kamarhaka:
🔸Mutum yazama mafiyawan lokaci damuwa dagajia kasala.
🔸Mutum yazama duk wani abu da'ake burge jama'a dashi to shi idan anmasa baya farinciki.
🔸Muguwar rama ko muguwar kiba
🔸Tsananin tinani halaka ko tabewa.
🔸Rashin samun bacci kokuma idan anfarka akasa komawa.
🔸yin al'amura cikin rashin tsari da natsuwa,
🔸Wanikuma zaidinga ganin shikansa baida amfani ko yadinga fatan yamutu yahuta.
🔸Miyagun tinani wani lokacin ma akan mahalicci.
🔸Sonkadaici da nisantar jama'a.
🔸Son girma daganinkowa badaidai ba.
🔸Nisantar bacci.
🔸Yawan surutu akowane lokaci.
🔸Son shagala da abubuwan sharholiya.
🔸Rashin jindadin rayuwa.
🔸Kin magana dajama'a
🔸Rashin tausayi kokadan.
🔸Farinciki asadda jama'a ke cikin damuwa.
🔸Kasa tinani neman ilimi zartarda hukunci damar yin magana
🔸Matsanancin fushi ga kowa.
🔸Mika wuya ga kowa batare da nazari ko bincike ba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
08080678100
08162491101
08038368766

Munagodiya Allah ya Kara basira
ReplyDelete