ALAMOMIN KOWANE SIHIRI

*ALAMOMIN KOWANE IRIN SIHIRI AJIKIN DAN'ADAM*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
1⃣
*SIHIRIN RABA SOYAYYA*
*************************
Sunayinsane dan raba mata da miji kokuma masoya kokuma tsakanin iyaye da y'ay'ansu dan asami kiyayya dagujewa juna
*Alamomin wannan sihiri*
♦Dena kaunar juna haka kawai ranatsaka
♦Rashin yiwa juna uziri.
♦Yawan korafi dakai kara.
♦Girmama laifi komai kankantarsa.
♦Ganin munin juna darashn son ganin juna.
♦Yazama duk abinda daya zaiyi bazaiburge daya b.
♦Kin kaunar zama kusa dajuna.
♦Jindamuwa asadda ake tare dasamun farinciki idan ba'akusadajuna.
♦Ganin juna awulakance darashn martaba ko kwarjini.
*Ina anji way'annan alamomi anemi magani*
ALLAH YATSAREMU AMIN
***********************
2⃣
*SIHIRIN SOYAYYA*
*************************
*Alamomin wannan sihiri*
♦Kamuwa da muguwar soyayyarda tawuce ka'ida.
♦Kasa hakuri damantawa da masoyi duk da irin wulakancinda zaimiki.
♦Kamuwa damuguwar sha'awar jima'i dawanda yayi sihirin
♦Shiga cikin matsananciyar damuwarda tawuce ka'ida idan ba'aga juna b.
♦Makauniyar biyayya cikin tsoro darawarjiki.
♦Yawan zazzabi akodayaushe.
♦Ramewa darashn sukuni.
*Idan ansami kai a'irinhaka sai anemi magani*
*************************
3⃣
*SIHIRIN SUSUCEWA*
*************************
*Alamominsa*
♦Sonzaman kadaici
♦Rashin son magana
♦Rashin son shiga jama'a
♦Rikecewar kwakwalwa waswasi sabo mugun tinani ganin kuskuren kowa.
♦Tari akodayaushe
♦Mislakanci natsuwarda tawuce ka'ida muguwar kasa darashn aikata kowane aiki nacigaba yawan kwanciya akodayaushe.
*Anemi mafita idan ansami way'annan matsaloli.
4⃣
*SIHIRIN KWAKWALWA*
*************************
*Alamomin wannan sihiri*
♦Mafarkai masu muni
♦Jin kamar anaimaka magana
♦yawan waswasi
♦Yawan zargin jama'a
♦Mafarkin dabbobi sunbiyok
♦Kokuma yawan ganin wasu masu cutarwa amafarki ko a farke.
♦Rashin natsuwa ko dauwama atashn hankali.
*Anemi agajin gagawa idan ansami kai awannan halin*

************************
5⃣
*SIHIRIN RASHIN LAFIYA*
*************************
*Alamominsa*
♦Radadi maitsanani akan wata gaba.
♦Dena aikin wata gaba acikin jiki.
♦Dena aikin ido kunne kafa harshe.
♦Rashin Takamammai meke damunk.
Irin way'annan matsalolin koda anje asibiti sai ace bakada matsalar komai.
***********************
6⃣

*SIHIRIN ZUBARJINI*
**********************
Galibi mata sukafi shiga wannan tarko mace tadinga zubarjini daga gabanta yaki daukewa tsawon lokaci,
Mazakuma anfi daure gabansu sukasa saduwada iyalinsu .
***********************
7⃣
*SIHIRIN HANA AURE*
*************************
anayiwa mata anayiwa maza
*Alamominsa*
♦Tsananin tsoro
♦Tsananin fushi
♦Tsanani gafala
♦Tsananin sha'awa
♦Kaunar abubuwan sabo
♦Shiga tsakaninta da duk wanda keso ya'aureta
♦kokuma duk wanda keda muradin aurenta bazata saurareshi b.
♦Lalecewar maganar aure.
*alamomin sunada yawa*
*Yawan tari time to time
*yawan kunci musamman la'asar kokuma dare.
*yawan tinani
*Rashin samun bacci mai dadi
*ciwon ciki
*ciwon baya
♦Anemi kwararru dan samun mafita Allah yabamu lfy.
*************************
Zamu tsaya anan saikunemi kashi na 2.
kuma hakika kowace matsala damuka anbata akwai hanyoyin samun waraka idan akanemi way'anda ubangiji yahorewa.
Daga:
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE KAMO
*************************
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
πŸ“±08162491101
πŸ“²08038368766
πŸ“²08067680164

Comments

  1. Salama alaikum
    Malam Barka da dare Dafatan anyi idi lfy Allah yakarbi ibadunmu. M. Gaskiya inada matsala dalili kuwa shine A bayanin dakai nagame da Sihirin susucewa? Alamomin dakafada Duka inafuskantarsu ma, ana Sunafaruwa akai a. Dalilin hakanema nakeneman mafita harnayi bincike nasamu wannan jawabin naka a Google. To yanzu M. Ina mafita???

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI