RAYUWAR JIMA'I BAZATAYI ARMASHI BA
*RAYUWAR JIMA'I GA MA'AURATA BAZATAYI ARMASHIBA*
👳🏻👳🏻♀👳🏻♀👳🏻👳🏻♀👳🏻👳🏻♀👳🏻👳🏻♀👳🏻
♦Matukar namiji baida tsaftar jiki hakora sutura.
♦Matukar matar aranta tanakin mijin ko jinhaushinsa.
♦Matukar akwai wani wari ajikin daya daga ma'aurata ko rayuwa danamiji maishan sigari ko giya.
♦matukar namijin yana gayawa matar yafijin dadin wata matar ba'ita ba.
♦Matukar mazaje bazasu dinga yabo danuna gamsuwarsu ga iyalinsu ba.
♦Matukar matar nafamada karancin ni'ima bushewar gaba.
♦Matukar namiji nafamada matsalar saurin release.
♦Matukar ma'aurata bazasu dinga wasanni dajuna b danunawa juna kauna dakulawa.
♦Matukar akwai damuwa dakunci atare da dayan ma'aurata.
♦matukar akwai wani tsoro azuciyar daya daga ma'aurata kamar tsoron daukar ciki kotsoran kasa iya gamsardajuna ds.
♦Matukar akwai kunya ko girman kai wajan bawa juna cikakkiyar kulawa kokuma jahiltar abubuwanda yakamata ayi.
*ZAMU CI GABA*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100

Comments
Post a Comment