DOMIN MA'AURATA SUKADAI
*DOMIN KU MASU AURE KAWAI*
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐Daga sadda ma'aurata sukabari soayayya ta daskare amaimakon narkewa acikin kauna yabo shauki,zama tare fita dajuna tare dena hira dajuna nuna ko'inkula to daga zukata sunkamu da cuta zuciya abincinta SO da kulawa musamman asha'anin aure.
๐Daga sadda ma'aurata suka dena wasanni najiki dajuna suka dena shiga jazabar zumudin burge juna awajen dadewa ana wasa to sunkama turbar da zatakaisu ga nisantar juna.
๐Daga sadda jima'i yazama abinda baida muhimmanci gama'aurata to daganan dukkan matsala zata'iya faruwa dukkan wani ha'inci ma'aurata zasu'iya yiwa juna.
๐Daga sadda ma'aurata suka nisanci tirare adakunansu to sunkama hanyar kashe sinadarin soyayyarsu .
๐Jima'i yafi kowace kwaya inganci wajen samun lafiyayyen bacci.
๐yafi kowane magani inganci wajen dauke damuwa.
๐yana wanke kwakwalwa yasaka nishadi.
๐Indai jima'i anayinsa bisa tsari to yanagyara fata.
๐Indai za'ayi jima'i bisa tsari to za'arabuda rikicin al'ada.
๐Indai za'ayi jima'i bisa tsari zaimagance matsalar qiba zaikona colostrol.
๐Indai anbi tsari mai inganci jima'i yana magance ciwon zuciya ciwon wuya raunin gabobi sinadaranda kejawo tsufa musamman duk matar dake jima'i bi tsari zatafi lafiya da kurciya ako da yaushe.
๐Domin sanin hanyoyin da masana sukafitar agameda jima'i mafi inganci ga ma'aurata cikin farinciki da biyanbukata da gamsuwa kubiyomu a rubutu na gaba kokuma kunemi littafannan dan bayanai mafi gamsarwa
๐ูู ุงูููุงู ุงูุตุฑูุญ ุจูู ุงูุฒูุฌูู ูู ุบุฑูุฉ ุงูููู
๐ูุฏุงุนุง ููุจุฑูุฏุงูุฒูุฌูุฉ
๐ุญุชู ูุฏูู ุงูุญุจ
๐ุฎุฑุงุฆุท ุฅูุชุดุงู ุงูุดููุฉ ูุฏู ุงููุณุงุก ูุงูุฑุฌุงู.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100

Comments
Post a Comment