ABUBUWANDA ZASU TAIMAKAWA YARONDA YADADE BAIFARA TAFIYA BA
*ABUBUWANDA ZASU TAIMAKAWA YARONDA YADADE BAIFARA TAFIYA BA*
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
★Khaltuffa
★Man zaitun
★Y'ay'an hulba
Ahadesu guri daya atafasa idan yahuce adinga shafawa a kafafuwan yaron.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
★Khaltuffa
★Man zaitun
★Y'ay'an hulba
Ahadesu guri daya atafasa idan yahuce adinga shafawa a kafafuwan yaron.
★idankuma yaro yazama sam baida kuzari gabobinsa ba karfi to anemi man alimun ashafe jikinsa zaizama mai kuzari gabobinsa zasuy kwari.
★Anakuma amfanida orignal man zaitun domin shafa ajikin yaranda suka dade basu fara tafiya dawuriba.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYARZAKI KANO*
☎08080678100
★Anakuma amfanida orignal man zaitun domin shafa ajikin yaranda suka dade basu fara tafiya dawuriba.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYARZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment