◆Yawan barin gashi awaje yana kawo zubewarsa ◆Shampo nagyara gashi tareda nisanta gashi daga abubuwanda ke'iya cutardash ◆Yawaita amfani da mayukan akalla sau 2 awata musamman ingantaccen man zaitun ◆Yawaita wanke gashi yana cutar gashi ◆Taje gashi nada matukar amfani Oils dinda gashi keso ◆Man magarya ◆Snake oil ◆Man zaitun ◆Mankwakwa ◆Man apple ◆Man qur'atul asal ◆Man mush mush DUK WANDA AKASAMU ZAI'INGANTA LAFYIYAR GASHI ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ Daga BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
HANYOYIN GYARA GASHI
◆Yawan barin gashi awaje yana kawo zubewarsa
◆Shampo nagyara gashi tareda nisanta gashi daga abubuwanda ke'iya cutardash
◆Yawaita amfani da mayukan akalla sau 2 awata musamman ingantaccen man zaitun
◆Yawaita wanke gashi yana cutar gashi
◆Taje gashi nada matukar amfani
Oils dinda gashi keso
◆Man magarya
◆Snake oil
◆Man zaitun
◆Mankwakwa
◆Man apple
◆Man qur'atul asal
◆Man mush mush
DUK WANDA AKASAMU ZAI'INGANTA LAFYIYAR GASHI
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Daga
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
Comments
Post a Comment