*TSARABA GA MASU JININ AL'ADA* 📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 ◆Kiguji rike fitsari musamman asadda kike al'ada danhakan zaidada haifarmikida ciwon mara koda bakyayi?. ◆Kidinga yawan amfani da shayin babunaj girfa shammar dan samun saukin ciwon mara dakuma tafiyar al'adarki daidai. ◆Kiguji shan tea asadda kike al'ada indai ba tea dikikaji nafadamiki b. ◆Kikaucewa lemuka masu gass asadda kike al'ada. ◆Kikaucewa daukar abubuwa masu nauyi ko aiki mai wuya asadda kike al'ada. ◆Kada kisha magani asadda kikejin yuwa idan kina al'ada. ◆Kiyawaita shan ruwa alokacin dan kaucewa bushewar jiki ko daukewar ni'ima dake faruwa bayan gama al'ada. ◆Kidan ga tafiya bamai nisa b dan jininki yasami damar xagayawa kuma kisami saukin damuwa. ◆Yawan shan shayin na'ana'a asadda kike al'ada zaitaimakamiki wajen rage radadi da dauke damuwa. ◆Kiy kokarin nisanta kanki da tsarki da sabulun wanka. ◆Dazaki dinga wanka da ruwan dumi asadda kike al'ada zakisami saukin gajia da ciwonda kike ji. ◆Kilizimci tsabtar jiki dakayansawarki hakika tsaftatnataka rawa sosai asadda kike al'ada. ◆Kinisanci duk wata hoda da janbaki . ◆Kikaucewa yin aski asadda kike al'ada. ◆Kikaucewa shan duk wani abu maitsami asadda kike al'ada. ◆Haka kuma kaucewa shan duk wani abu maitsananin sanyi kamar ice caream dasauransu. ◆Kikaucewa zama akasa asadda kike al'ada musamman agurinda ke da sanyi ko danshi. *ZAMU TSAYA ANAN MUHADU A KASHI NA BIYU DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*TSARABA GA MASU JININ AL'ADA*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
◆Kiguji rike fitsari musamman asadda kike al'ada danhakan zaidada haifarmikida ciwon mara koda bakyayi?.
◆Kidinga yawan amfani da shayin babunaj girfa shammar dan samun saukin ciwon mara dakuma tafiyar al'adarki daidai.
◆Kiguji shan tea asadda kike al'ada indai ba tea dikikaji nafadamiki b.
◆Kikaucewa lemuka masu gass asadda kike al'ada.
◆Kikaucewa daukar abubuwa masu nauyi ko aiki mai wuya asadda kike al'ada.
◆Kada kisha magani asadda kikejin yuwa idan kina al'ada.
◆Kiyawaita shan ruwa alokacin dan kaucewa bushewar jiki ko daukewar ni'ima dake faruwa bayan gama al'ada.
◆Kidan ga tafiya bamai nisa b dan jininki yasami damar xagayawa kuma kisami saukin damuwa.
◆Yawan shan shayin na'ana'a asadda kike al'ada zaitaimakamiki wajen rage radadi da dauke damuwa.
◆Kiy kokarin nisanta kanki da tsarki da sabulun wanka.
◆Dazaki dinga wanka da ruwan dumi asadda kike al'ada zakisami saukin gajia da ciwonda kike ji.
◆Kilizimci tsabtar jiki dakayansawarki hakika tsaftatnataka rawa sosai asadda kike al'ada.
◆Kinisanci duk wata hoda da janbaki .
◆Kikaucewa yin aski asadda kike al'ada.
◆Kikaucewa shan duk wani abu maitsami asadda kike al'ada.
◆Haka kuma kaucewa shan duk wani abu maitsananin sanyi kamar ice caream dasauransu.
◆Kikaucewa zama akasa asadda kike al'ada musamman agurinda ke da sanyi ko danshi.
*ZAMU TSAYA ANAN MUHADU A KASHI NA BIYU DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment