*SHAYIN KANUNFARI DA MADARA* ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ◆Yana inganta lafiyar zuciya koda da hanta. ◆Yana wanke majinar kirji da ciwon makogwaro. ◆Yana magance tari da toshewarhanci. ◆Yanataimakawa wajen magance ulcer. ◆Yanakarawa mazaje kuzari dahana saurin inzali. ◆Yana tafiyar basir. ◆Yana hana yawan bari kohaifar yaro da illa acikinsa sbd akwai omega 3. ◆Yana hana cututtukan baki warinbaki ciwon hakori. ◆Yana hana yoyon fitsari . ◆Yana hana gajiya kasala damuwa. ◆Yana hana yaduwar cancer ajiki. ◆Yana hana ciwon mara na lokacin al'ada. ◆Yana kona kitse marar amfani ajikin dan'adam. ★★ Mafikyau adaka kanumfarin adinshan karamin cokali akofin shayi. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*SHAYIN KANUNFARI DA MADARA*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
◆Yana inganta lafiyar zuciya koda da hanta.
◆Yana wanke majinar kirji da ciwon makogwaro.
◆Yana magance tari da toshewarhanci.
◆Yanataimakawa wajen magance ulcer.
◆Yanakarawa mazaje kuzari dahana saurin inzali.
◆Yana tafiyar basir.
◆Yana hana yawan bari kohaifar yaro da illa acikinsa sbd akwai omega 3.
◆Yana hana cututtukan baki warinbaki ciwon hakori.
◆Yana hana yoyon fitsari .
◆Yana hana gajiya kasala damuwa.
◆Yana hana yaduwar cancer ajiki.
◆Yana hana ciwon mara na lokacin al'ada.
◆Yana kona kitse marar amfani ajikin dan'adam.
★★
Mafikyau adaka kanumfarin adinshan karamin cokali akofin shayi.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Jaza kumullahu khairan
ReplyDelete