*MUKULA DA FATAR JIKINMU ALOKACIN SANYI* ★★★★★★★★★★★★★★★★★★ DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100 Duk wani mai da zamu shafa awannan yanayi lallai yakasance sinadarine na'asali ba chamical ba. ga kadan daga oil na'itatuwa dakeda matukar amfani wajen inganta lafiyar fata da hnata bushewa. ◆mishmish oil ◆jujuba oil. ◆mairamiyya oil ◆castor oil ◆jirjir oil *ZAMU KAWO MUKU A POST NA GABA KOWANE OIL AMFANINSA GA FATA* Kamar yadda mutane maza da mata suke fama da bushewar fata ayi ta faman sauya kalolin mayuka, cream, lotion,oil amma wasu basu fatar su bata yin dai-dai sai sanyi ya wuce! anan za a fara ganin wasu sunyi duhu wasu kuma adinga ganin kazantarsu, a fili. menene mafita? menene abin yi? da farko akwai gyare-gyare da dole sai mace ta kula dasu sosai a wannan yanayin duk da cewar daman Dole muyi gyara amma yanayin sanyi yana bukatar ninkawa musammam masu dry skin da combination,zan fara da Fata. * idan za ayi wanka adaina amfani da ruwa me zafi yana lalata ya busar da fata adinga sanya ruwa me dumi, *shan ruwa kamar kofi 10-12, a rana yana taimakawa wajen hana bushewar fata. *a dinga amfani da moisturizer daban-daban akan kowacce irin fata, misali .lotion ko cream zai fi aiki akan dry skin. *serum ko gel na combination skin ne. *liquid (think toner) don masu oily skin. *idan za'a kwanta barci a tabbatar an shafa moisturizer, ko da extra virgin olive oil ne, ko flax seed oil *a zabi oil me kyau saboda yawanci oils sun fi aiki a iya hannu da fuska, misali. mineral oil, primrose ,Shea oil. *shan green tea yana matukar gyara fata sosai! *a hada 1tbs na Zuma da 1tbs na yoghurt a hada su wuri daya ashafa a shafa iya fuska kadai minti 15 a wanke, duk sati sau daya akwai sirrin fito da kyau a wannan hadin. kuma duk wata matsala ta fuska zata gushe. *a hada ayaba da madara ta gari ashafa a jiki zuwa minti 20, sau 3 a sati, fata tana yin fresh. GYARAN LEBE (LIP) *idan za'a kwanta a dinga sanya lip gloss ko lip balms amma kada ayi amfani da me kunshe da pepper mint,ko menthol don suna sanya bushewar lebe. *a hada glycerin da Zuma kadan a dinga shafawa kullum to lebe ba zai bushe ba. *da yawan mata suna sanya lipstick da yawa to yana sa bushewar lebe kafin ki sanya lipstick ki fara sanya moisturizer ko lip balm, kuma wani sirri da lallai kun sani ba shine idan kina so lipstick dinki ya zauna tamkar dashi aka halicce ki ,kalar sa ta zauna sosai to ki fara goga powder kadan aleben naki ko foundation sannan sai ki dora lipstick hmm ...ba magana.

*MUKULA DA FATAR JIKINMU ALOKACIN SANYI*
★★★★★★★★★★★★★★★★★★
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
☎08080678100
Duk wani mai da zamu shafa awannan yanayi lallai yakasance sinadarine na'asali ba chamical ba.
ga kadan daga oil na'itatuwa dakeda matukar amfani wajen inganta lafiyar fata da hnata bushewa.
◆mishmish oil
◆jujuba oil.
◆mairamiyya oil
◆castor oil
◆jirjir oil
*ZAMU KAWO MUKU A POST NA GABA KOWANE OIL AMFANINSA GA FATA*
Kamar yadda mutane maza da mata suke fama da bushewar fata ayi ta faman sauya kalolin mayuka, cream, lotion,oil amma wasu basu fatar su bata yin dai-dai sai sanyi ya wuce! anan za a fara ganin wasu sunyi duhu wasu kuma adinga ganin kazantarsu, a fili. menene mafita? menene abin yi? da farko akwai gyare-gyare da dole sai mace ta kula dasu sosai a wannan yanayin duk da cewar daman Dole muyi gyara amma yanayin sanyi yana bukatar ninkawa musammam masu dry skin da combination,zan fara da Fata.
* idan za ayi wanka adaina amfani da ruwa me zafi yana lalata ya busar da fata adinga sanya ruwa me dumi,
*shan ruwa kamar kofi 10-12, a rana yana taimakawa wajen hana bushewar fata.
*a dinga amfani da moisturizer daban-daban akan kowacce irin fata, misali .lotion ko cream zai fi aiki akan dry skin.
*serum ko gel na combination skin ne.
*liquid (think toner) don masu oily skin.
*idan za'a kwanta barci a tabbatar an shafa moisturizer, ko da extra virgin olive oil ne, ko flax seed oil
*a zabi oil me kyau saboda yawanci oils sun fi aiki a iya hannu da fuska, misali. mineral oil, primrose ,Shea oil.
*shan green tea yana matukar gyara fata sosai!
*a hada 1tbs na Zuma da 1tbs na yoghurt a hada su wuri daya ashafa a shafa iya fuska kadai minti 15 a wanke, duk sati sau daya akwai sirrin fito da kyau a wannan hadin. kuma duk wata matsala ta fuska zata gushe.
*a hada ayaba da madara ta gari ashafa a jiki zuwa minti 20, sau 3 a sati, fata tana yin fresh.
GYARAN LEBE (LIP)
*idan za'a kwanta a dinga sanya lip gloss ko lip balms amma kada ayi amfani da me kunshe da pepper mint,ko menthol don suna sanya bushewar lebe.
*a hada glycerin da Zuma kadan a dinga shafawa kullum to lebe ba zai bushe ba.
*da yawan mata suna sanya lipstick da yawa to yana sa bushewar lebe kafin ki sanya lipstick ki fara sanya moisturizer ko lip balm, kuma wani sirri da lallai kun sani ba shine idan kina so lipstick dinki ya zauna tamkar dashi aka halicce ki ,kalar sa ta zauna sosai to ki fara goga powder kadan aleben naki ko foundation sannan sai ki dora lipstick hmm ...ba magana.

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI