MUKOYI LIKITANCI ✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π» Rikefitsari na dogon lokaci yana kaiwa mutuwa saboda rashin sodium a jini, da ake kira "guba"! Lokacin da kasha tafasshen kashe kimanin sinadarin dandanomiliyan 3 HANYOYINDA KWAKWALWA KE'IYA SAMUN MTSALA: 1. Cin abinci kaitsaye daga farkawa daga bacci 2. cin abinci fiye da karfin cikinka 3. Shan taba. 4. Yawan amfani da sukari da yawa 5. rashin shakar iska. 6. rashin bacci 7. Rufe kansa a lokacin barci. 8. Juriya na Brain yayin rashin lafiya 9. yawaita tinani 10. Rashin magana ko tattaunawa da jama'a Abubuwanda ke iya jawo lalacewar hanta: 1 - kwanciya bacci amakare 2 - rashin yin fitsari dasafe 3 - rashin break 5 - kauce tsari wajan shan magani 6. Amfani da man da baida kyau 8. Amfani da abincinda yalalace kokuma bai dahuba ◆Kana fama da gajiya? Sha kofi daya nashayin lemu ◆Kana fama da zafin ciki? To tafasa albabunaj kasha. ◆Kanafamada ciwon gabobi? Nemi man ridi ◆Kana fama da sihiri? Yiwanka daruwan sama ◆Kana fama da hawanjini? Lizimci shayin goriba. DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
MUKOYI LIKITANCI
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
☎08080678100
Rikefitsari na dogon lokaci yana kaiwa mutuwa saboda rashin sodium a jini, da ake kira "guba"!
Lokacin da kasha tafasshen kashe kimanin sinadarin dandanomiliyan 3
HANYOYINDA KWAKWALWA KE'IYA SAMUN MTSALA:
1. Cin abinci kaitsaye daga farkawa daga bacci
2. cin abinci fiye da karfin cikinka
3. Shan taba.
4. Yawan amfani da sukari da yawa
5. rashin shakar iska.
6. rashin bacci
7. Rufe kansa a lokacin barci.
8. Juriya na Brain yayin rashin lafiya
9. yawaita tinani
10. Rashin magana ko tattaunawa da jama'a
Abubuwanda ke iya jawo lalacewar hanta:
1 - kwanciya bacci amakare
2 - rashin yin fitsari dasafe
3 - rashin break
5 - kauce tsari wajan shan magani
6. Amfani da man da baida kyau
8. Amfani da abincinda yalalace kokuma bai dahuba
◆Kana fama da gajiya? Sha kofi daya nashayin lemu
◆Kana fama da zafin ciki? To tafasa albabunaj kasha.
◆Kanafamada ciwon gabobi? Nemi man ridi
◆Kana fama da sihiri? Yiwanka daruwan sama
◆Kana fama da hawanjini? Lizimci shayin goriba.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
Comments
Post a Comment