MENENE BUDURCI??? πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“wata fata ce dakecikin farjin mace mata shi kuma fatar ba mai kwari bace sannan tana yagewa ne da zarar ta samu takura MACE TANA RASA BUDURCINTA NE TA WADANNAN HANYOYIN: -saduwa da namiji -daukar kaya mai nauyi -guje-guje -hawan keke -hawan doki ko jakki -mummunar faduwa -sanya dan yatsa a farji :wannan kuma ya janyo mutuwar aure da yawa saboda wannan aiki yana faruwa ga yan'mata sosai HAIHUWA: wasu matan ko an sadu dasu fatar budurcinsu bata yagewa harsai sun zo wajen haihuwa anan ne zata yage BUDURCIN YA'MACE NA DA MATUKAR MUHIMMACI: ta fuskar zaman takewa da kuma al'ada: hakan ya sa wasu yan'matan kan ke a yi musu tiyata domin maido musu da budurcinsu kafin ranar aure: MURFIN BUDURCI murfin budurci wani murfine da yake tsurowa a saman farjin mace daidai kan kofar farjinta yadda ya toshe dakkanin yankin farji. Wannan murfi ba nau'i daya bane, yana da nau'o da yawa. Amma nau'in da yafi yawa, shine wani murfi mai huda-huda kewyayya a tsakiyarsa mata shi wannan murfi a lokacin da zai yage wani digo digon jini yana zubowa,kuma zai zama amarya zataji zafi, amma zafin ba wani zafi bane na azo a gani, ya kamata amarya ta jure wannan dan zafi da zata ji. Amma akwai wasu mata da nasu murfin ya banbanta wanda shi lokacin fashewar baya jini domin yana jawuwa kamar roba ta yadda zakarin namiji zai iya wucewa ba tare da ya yaye ba.kuma baya digar jini bare radadi akwai wani murfi da yake da ragaraga kamar rariya, wanda yake fashewa cikin sauki ba tare da wani zafi ko radadi ba takan yiwu,a haifi yariya ba tare da kofa ko huji ba, a tsakiyar murfin budurcin taba. Yariya mai irin wannan murfin budurci, idan ta balaga ta zo haila sai anyi mata aiki domin jinin haila ya samu kofar fitowa shi murfin budurci bashi da wani mahimmanci a wajen masana ilimin halittar dan adam, muhimmancinsa ya tsaya ne leawai wurin tantanece yarinya budurci wani tuni ya kau da budurcin da fatan samari da yan'mata su gane ADO: wani abu ne da yake girmama matsayin dan dama duk lokacin daya baiyana domin haka kasancewar sa ga miji ko mace ya zama wajibi musamman ga ma'aurata da suke son su girmama zaman rayuwar auransu cikin sha'awa da kauna mace ya dace duk lokacin da aka ce gari ya waye tayi iya kokarin ta bayan ta kammala aikin gida ta yi wanka ta shafa mai sannan ta sami kayanta masu kyau tasa yin hakan shine ya ke kiyaye mutuncita da kara mata matsayi a wurin mijinta kuma hakan na sanya miji ya rika sha'awar kasancewa da ita ako yaushe. Hakika ado baya bambanta tsakanin yariya da matsakaiciyar mace matukar dai bata haura shekarun kuruciyarta ba domin ado yana mai da tsuhuwa yariya haka kuma rashinsa ko kuma rashin iya shi yana maida yariya tsohuwa mara kyau a gani sannan ado yana daya daga cikin abubuwan da suke motsar da sha'awar jima'i in na miji TUSHEN SAMUWAR JIMA'I tushen samuwar jima'i shine aure duk wani jima'i da mace da namiji zasu yi in dai bata hanyar aure bana ya zama haramun. Aure shine ginshikin ginin iyali kuma shine tubalin al'umma aure na da tasiri babba wajen cigaban al'umma kuma rashin sa yana kawo faduwar al'umma da rashin cigabansu aure a musulunci wani rukuni ne mai tsarki wanda ake kulla shido min samuwar ingantaccen zumuci tsakanin ma'aurata a cikin aure akwai hakkoki da wajibobi wanda suke wajabta lada ko azaba a gurin ubangiji (Sw) wannan kulli mai tsarki lokacin da aka kulla shi a karka shin dokoki da tsari ABIN LURA: a wasu lokuta murfin budurci na tsagewa ko fashewa, ba tare da zakari ya shiga farji mace ba, hakan na faruwa ne idan budurwa ta sami tsautsayi musamman garin hawa keke ko fadawa kan wani abu kuma murfin budurci na fashe wa ta sanadin yarintar yariya ta hanyar wasa kamar ta rika sanya dan ya tsanta cikin farjin ta sannan yana fashewa ta hanyar daga wani abu mai nauyi. Kamar yadda al'ada tazo dashi tun fil'azal shi murfin budurci ke bai yanar tsarkin budurwa da kuma nunar da cikar budurci DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 Ψ΄Ω‡ΩˆΨ±Ψ§Ω„Ψ¬Ω† Ψ§Ω„Ψ£Ψ΅Ω„ΩŠ SHUHURUL JINNI AL'ASLY 🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡🍡 Wannan tirare mai suna shuhurul'jinni,tirarene da masana dadama sukai rubutu akan amfaninsa Yanada cikin amfaninsa idan namiji yazama mai yawan neman mata kokuma baya kula dakesosai ko baya baki hakkinki na'aure to kiy insert da wannan tirare zakiga abin mamaki,haka duk namijinda yashafashi agabansa yasaduda matarsa to zatadinga marmarinsa akodayaushe zata dena sha'awar kowa saikai. Ana abubuwa dayawa da wannan tirare dafatan allah ya'amfanardamu dunia da lahira. ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ TIRAREN TAWALIYA 🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢🍢 Wannan tirare idan akasami humra me qamshi aka hadasu tare to aduk sadda mai gida yaji wannan qamshi sha'awarsa zata motsa yaji yanada bukatar saduwa da iyalinsa. Akwai abubuwa dadama da'ake dawannan tirare, ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ TIRAREN AMBAR ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Tiraren ambar naruwa orignal shafashi afuska aduk sadda zaka hadu da masoyinka zaiji yadada kamuwa dakai zaki'iya amfani dashi amuk sadda oga zaidawo gda domin samun cikakkiyar alaqa da aminci atsakaninku musamman mazajenda basason sakin fuska haka y'an matan dakeneman masoya zasu'iya amfani dashi aduk sadda zasu fita amma akwaisharami, Haka kuma anashafashi da daddare domin kariya daga sharrin miyagun aljanu Idan namiji yashashi a tea zaisami karfin gabansa. ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ TIRAREN TUFAHUL JINNI ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Duk matarda jinin al'ada ko na haihuhuwa yaki daukemata to tanemi wannan tirare tayi hayaki natsuguno mashi zaidauke da izinin allah. Zamu dakata anan Kukasance damu a bayani nagaba Daga cibiyar bincike da bada magani Wato BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ☎08080678100 INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki Wannan sinadari yanataimakawa gidajenda jama'ar kesamun matsala ajunansu domin samun daidaito da fahimtarjuna. ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu kindade bakiy aureba sam samari basa zuwa kokuma ko sunzo dazarar anfara maganar aure sai magana tawarware samarin sudena zuwa batareda daliliba to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna Wanda yaransa ke firgita ko fama da matsalolinda suka shafi jinnu to kunemi wannan sinadari dayardar mahalicci zakuga amfaninsa cikin kankanin lokaci. *yana kawarda cututtukanda ba'asan asalinsuba. *yawan damuwa kunci ciwon jiki *yana tasiri wajen kariya daga cutarwar masu hasada da kulla makirci *yanahana yawan tsoro da fargaba ko faduwa *yana hana miyagun mafarkai ko firgita acikin bacci Sunan wann magani ZAWALUL UKUS ***** ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100 πŸ—žΨ²ΩŠΨͺ Ψ§Ω„Ψ±Ω…Ψ§Ω†πŸ—ž PAMEGRANATE OIL πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki. πŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—ž DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 MATSALOLIN MATA GAMEDA IBADAR AURE πŸ†πŸ†πŸ†πŸ†πŸ†πŸ†πŸ†πŸ†πŸ† Jin Zafin Ibadar Aure: Idan ya kasance uwargida tana jin zafi lokacin ibadar aure, musamman idan zafin mai tsanani ne, to fargaba da tsoron wannan zafin zai dakusar mata da sha’awarta har ya kasance ta daina jin motsuwarta gaba daya, ballantana har ta iya kai wa ga biyan bukatar sha’awarta. Abubuwan da ke haifar da jin zafi lokacin ibadar aure sun hada da: 1. Rashin isasshiyar lema a ‘yan matanci: Idan ya kasance babu isasshiyar lema a ‘yan matanci, to uwargida za ta rika jin zafi lokacin ibadar aure.Ruwan maziyyin da kan zubo lokacin da aka fara jin motsuwar sha’awa, amfaninsa kamar amfanin man ‘grease’ ne a injina. Wasu cututtuka masu addabar jikin dan Adam, kamar su bushewar jiki, rashin isasshiyar lema a jiki, wani ciwo da ya shafi koda ko mahaifa, da gabatowar tsufa duk suna iya sa rashin isasshiyar lema a ‘yan matancin mace. Sannan rashin cin lafiyayyen abinci musamman ‘ya’yan itace da kayan lambu na iya haifar da karancin lema. Sannan tsoron jin zafin ma kansa, ko kin da uwargida ke yi wa ibadar aure na iya hana sarrafuwar ruwan da ke kawo lema. Hanyar kawar da wadannan ita ce, uwargida ta dage da cin kayan lambu da ‘ya’yan itace, ta kuma rika yawan shan ruwa, sannan ta cire duk wani tsoro ko fargabar jin zafi daga zuciyarta. Idan kuma da wani ciwo mai dangane da ma’aikata da injinan sha’awarta, to sai ta yi kokarin warkar da shi tukuna. Uwargida na iya amfani da man shafawa na basilin lokacin ibadar aure har kafin wannan matsalar ta kau daga gare ta cikin yardar Allah SWT. 2. Tsukewar ‘yan matanci: Wannan yanayi na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida, watau ya kasance jijiyoyin dake kofar ‘yan mantancinta sun cika tsukewa sosai ko kuma sun cika tsauri don haka ba su ja su buda lokacin ibadar aure. Idan an fahimci hakan ne ke haifar da matsalar jin zafin, to sai a je a ga likita. Akwai ‘yar karamar tiyatar da za a iya yi don tafiyar da matsalar in Allah ya so.Haka kuma samfurin motsa jijiyoyin ‘yan matanci na kejel shi ma yana maganin tsaurin jijiyoyin al’aura ya kara masu laudi. 3. Salewar mafitsara: Saboda kusancin mafitsara da kofar ‘yan matanci, salewar wajen fitar fitsari, ko ya kumbura yana zafi, na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida. Akwai magunguna da za su warkar da wannan nan da nan in an ziyarci likita. 4. Bankarewar jijiyoyin kofar ‘yan matanci: Wannan bankarewar jijiyoyi lokacin ibadar aure na haifar da tsananin zafi maras misaltuwa ga uwargida, wanda dole ta ji kwata-kwata ba ta kaunar ibadar auren.Sannan ga shi ba wai wata kwayar cuta ce take haifar da wannan ba illa dai wani kala kalar tunanin da ya yi karfi a zuciyarta game da ibadar auren, musamman idan akwai wani abu da take tsananin ki a ciki, kuma kin yayi karfi har zai sa jijiyoyin ‘yan matancinta, maimakon su yi lum-lum su kwanta yadda har za ta iya jin sha’awa, sai su bankare su haifar da tsananin zafi a gareta, da rashin samun isasshiyar gamsuwa ga maigidanta. Hanyar magance irin wannan matsalar ita ce, uwargida ta daure ta kawar da duk wata kyama, wani tsoro da duk wani karkatacce da birkitaccen tunanin da ta rike a zuciyarta game da ibadar aure, game da mijinta ko game da yanayin dangantakar da ke tsakaninsu.Sannan ta daure ta rika sakin jikinta lokacin ibadar aure; ta natsu ta kwantar da hankalinta, ta saita dukkan na’urorin kwakwalwarta a kan ibadar auren. Yau da gobe, in Allah ya yarda za ta ga ta yi nasara; ta daina jin irin wannan zafin. Haka kuma wani babban maganin wannan matsalar shi ne, a dage, a rika motsa su wadannan jijiyoyin da samfurin motsa su na ‘kegel’, sai a nemi ‘yar karamar na’urar ‘kegel-master’ a rika yi a-kai-a-kai. Da fatan Allah ya sa a dace, amin. 5. Kumburi da salewar kwada na iya zama sanadin jin zafin ibadar aure ga uwargida, kuma da an warkar da wannan ciwo in sha Allahu za a daina jin zafin. 6. Fitowar yadin shimfidar mahaifa: Wannan shi ma yana haifar da jin zafin ibadar aure, kuma da an magance shi a asibiti, jin zafin zai tafi in sha Allah. 7. Salewar da kumburin labban ‘yan matanci na haifar da tsananin jin zafi lokacin ibadar aure.Wani lokacin har yakan zama ciwo mai tsanani sosai.Gwajin likita ne kadai zai tabbatar da irin kwayar cutar da ta haifar da ciwon, don magance ta da irin maganin da ya dace. Sannan rashin isasshiya da kuma cikakkiyar tsabtar wajen na daga cikin abubuwan da ke haifar da irin wannan ciwo. Haka wasu kayan zamanin da ake amfani da su kamar su sinadarin musamman don wanke ‘yan matanci ‘baginal douche’ yana iya haifar da wannan ciwo, domin yanayin halittar ‘yan matanci iri daya ne dana kwayar idon dan Adam, an halicce su da ruwan da ke wanke su ya fitar da datti ya turo waje.Kamar yadda muka san ba a sanya sabulu a wanko cikin kwayar ido, to haka ma bai dace ba wanko cikin ‘yammatanci da ‘baginal douche’ da ire-irensa. 8. Mannewar yadin cikin kugu guda biyu waje daya:Shi ma na iya haifar da jin zafin ibadar aure, amma da an yi tiyata an raba su shi ke nan ciwon zai warke in sha Allah. 9. Haka ma wasu cututtuka masu dangane da mahaifa; irin su ciwon kaba na mahaifa, watau ‘fibroid’ da kaluluwar cikin mahaifa ‘cysts’ duk suna iya sa jin zafi lokacin ibadar aure.Hanya mafi dacewa sai a je asibiti don a tabbatar da ainihin abin da ke haifar da hakan, da fatan Allah ya sa a dace, amin. Allah ya sa mu kasance cikin kulawarsa a koda yaushe, amin. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 **************************** Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

MENENE BUDURCI???
📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝wata fata ce
dakecikin farjin mace mata shi kuma
fatar ba mai kwari bace sannan tana
yagewa ne da zarar ta samu takura
MACE TANA RASA BUDURCINTA NE
TA WADANNAN HANYOYIN:
-saduwa da namiji
-daukar kaya mai nauyi
-guje-guje
-hawan keke
-hawan doki ko jakki
-mummunar faduwa
-sanya dan yatsa a farji :wannan
kuma ya janyo mutuwar aure da yawa
saboda wannan aiki yana faruwa ga
yan'mata sosai
HAIHUWA: wasu matan ko an sadu
dasu fatar budurcinsu bata yagewa
harsai sun zo wajen haihuwa anan ne
zata yage
                             BUDURCIN YA'MACE NA DA
MATUKAR MUHIMMACI:
ta fuskar zaman takewa da kuma
al'ada: hakan ya sa wasu yan'matan
kan ke a yi musu tiyata domin maido
musu da budurcinsu kafin ranar aure:
     MURFIN BUDURCI murfin budurci
wani murfine da yake tsurowa a
saman farjin mace daidai kan kofar
farjinta yadda ya toshe dakkanin
yankin farji.
Wannan murfi ba nau'i daya bane,
yana da nau'o da yawa. Amma nau'in
da yafi yawa, shine wani murfi mai
huda-huda kewyayya a tsakiyarsa
mata
shi wannan murfi a lokacin da zai
yage wani digo digon jini yana
zubowa,kuma zai zama amarya zataji
zafi, amma zafin ba wani zafi bane na
azo a gani, ya kamata amarya ta jure
wannan dan zafi da zata ji. Amma
akwai wasu mata da nasu murfin ya
banbanta wanda shi lokacin fashewar
baya jini domin yana jawuwa kamar
roba ta yadda zakarin namiji zai iya
wucewa ba tare da ya yaye ba.kuma
baya digar jini bare radadi
akwai wani murfi da yake da ragaraga
kamar rariya, wanda yake fashewa
cikin sauki ba tare da wani zafi ko
radadi ba
takan yiwu,a haifi yariya ba tare da
kofa ko huji ba, a tsakiyar murfin
budurcin taba. Yariya mai irin
wannan murfin budurci, idan ta
balaga ta zo haila sai anyi mata aiki
domin jinin haila ya samu kofar
fitowa
shi murfin budurci bashi da wani
mahimmanci a wajen masana ilimin
halittar dan adam, muhimmancinsa
ya tsaya ne leawai wurin tantanece
yarinya budurci wani tuni ya kau da
budurcin
da fatan samari da yan'mata su gane
ADO: wani abu ne da yake girmama
matsayin dan dama duk lokacin daya
baiyana domin haka kasancewar sa
ga miji ko mace ya zama wajibi
musamman ga ma'aurata da suke
son su girmama zaman rayuwar
auransu cikin sha'awa da kauna
mace ya dace duk lokacin da aka ce
gari ya waye tayi iya kokarin ta bayan
ta kammala aikin gida ta yi wanka ta
shafa mai sannan ta sami kayanta
masu kyau tasa yin hakan shine ya
ke kiyaye mutuncita da kara mata
matsayi a wurin mijinta kuma hakan
na sanya miji ya rika sha'awar
kasancewa da ita ako yaushe. Hakika
ado baya bambanta tsakanin yariya
da matsakaiciyar mace matukar dai
bata haura shekarun kuruciyarta ba
domin ado yana mai da tsuhuwa
yariya haka kuma rashinsa ko kuma
rashin iya shi yana maida yariya
tsohuwa mara kyau a gani sannan
ado yana daya daga cikin abubuwan
da suke motsar da sha'awar jima'i in
na miji
     TUSHEN SAMUWAR JIMA'I
tushen samuwar jima'i shine aure
duk wani jima'i da mace da namiji
zasu yi in dai bata hanyar aure bana
ya zama haramun.
Aure shine ginshikin ginin iyali kuma
shine tubalin al'umma aure na da
tasiri babba wajen cigaban al'umma
kuma rashin sa yana kawo faduwar
al'umma da rashin cigabansu
aure a musulunci wani rukuni ne mai
tsarki wanda ake kulla shido min
samuwar ingantaccen zumuci
tsakanin ma'aurata
a cikin aure akwai hakkoki da
wajibobi wanda suke wajabta lada ko
azaba a gurin ubangiji (Sw) wannan
kulli mai tsarki lokacin da aka kulla
shi a karka shin dokoki da tsari
             ABIN LURA:
a wasu lokuta murfin
budurci na tsagewa ko fashewa, ba
tare da zakari ya shiga farji mace ba,
hakan na faruwa ne idan budurwa ta
sami tsautsayi musamman garin
hawa keke ko fadawa kan wani abu
kuma murfin budurci na fashe wa ta
sanadin yarintar yariya ta hanyar
wasa kamar ta rika sanya dan ya
tsanta cikin farjin ta sannan yana
fashewa ta hanyar daga wani abu
mai nauyi. Kamar yadda al'ada tazo
dashi tun fil'azal shi murfin budurci
ke bai yanar tsarkin budurwa da
kuma nunar da cikar budurci
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
شهورالجن الأصلي
SHUHURUL JINNI AL'ASLY
🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵
Wannan tirare mai suna shuhurul'jinni,tirarene da masana dadama sukai rubutu akan amfaninsa
Yanada cikin amfaninsa idan namiji yazama mai yawan neman mata kokuma baya kula dakesosai ko baya baki hakkinki na'aure to kiy insert da wannan tirare zakiga abin mamaki,haka duk namijinda yashafashi agabansa yasaduda matarsa to zatadinga marmarinsa akodayaushe zata dena sha'awar kowa saikai.
Ana abubuwa dayawa da wannan tirare dafatan allah ya'amfanardamu dunia da lahira.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
TIRAREN TAWALIYA
🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶
Wannan tirare idan akasami humra me qamshi aka hadasu tare to aduk sadda mai gida yaji wannan qamshi sha'awarsa zata motsa yaji yanada bukatar saduwa da iyalinsa.
Akwai abubuwa dadama da'ake dawannan tirare,
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

TIRAREN AMBAR
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Tiraren ambar naruwa orignal shafashi afuska aduk sadda zaka hadu da masoyinka zaiji yadada kamuwa dakai zaki'iya amfani dashi amuk sadda oga zaidawo gda domin samun cikakkiyar alaqa da aminci atsakaninku musamman mazajenda basason sakin fuska
haka y'an matan dakeneman masoya zasu'iya amfani dashi aduk sadda zasu fita amma akwaisharami,
Haka kuma anashafashi da daddare domin kariya daga sharrin miyagun aljanu
Idan namiji yashashi a tea zaisami karfin gabansa.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
TIRAREN TUFAHUL JINNI
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Duk matarda jinin al'ada ko na haihuhuwa yaki daukemata to tanemi wannan tirare tayi hayaki natsuguno mashi zaidauke da izinin allah.
Zamu dakata anan
Kukasance damu a bayani nagaba
Daga cibiyar bincike da bada magani
Wato BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100 INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI                              📚📚📚📚📚📚📚📚📚    inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki  
Wannan sinadari yanataimakawa gidajenda jama'ar kesamun matsala ajunansu domin samun daidaito da fahimtarjuna.
ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu kindade bakiy aureba sam samari basa zuwa kokuma ko sunzo dazarar anfara maganar aure sai magana tawarware samarin sudena zuwa batareda daliliba
to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6  haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd  sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna
Wanda yaransa ke firgita ko fama da matsalolinda suka shafi jinnu to kunemi wannan sinadari dayardar mahalicci zakuga amfaninsa cikin kankanin lokaci.
*yana kawarda cututtukanda ba'asan asalinsuba.
*yawan damuwa kunci ciwon jiki
*yana tasiri wajen kariya daga cutarwar masu hasada da kulla makirci
*yanahana yawan tsoro da fargaba ko faduwa
*yana hana miyagun mafarkai ko firgita acikin bacci
Sunan wann magani ZAWALUL UKUS
*****
ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100
🗞زيت الرمان🗞
PAMEGRANATE OIL
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki.
🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
MATSALOLIN MATA GAMEDA IBADAR AURE           🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆                                                Jin Zafin Ibadar Aure: Idan ya kasance uwargida tana jin zafi lokacin ibadar aure, musamman idan zafin mai tsanani ne, to fargaba da tsoron wannan zafin zai dakusar mata da sha’awarta har ya kasance ta daina jin motsuwarta gaba daya, ballantana har ta iya kai wa ga biyan bukatar sha’awarta. Abubuwan da ke haifar da jin zafi lokacin ibadar aure sun hada da:
1. Rashin isasshiyar lema a ‘yan matanci: Idan ya kasance babu isasshiyar lema a ‘yan matanci, to uwargida za ta rika jin zafi lokacin ibadar aure.Ruwan maziyyin da kan zubo lokacin da aka fara jin motsuwar sha’awa, amfaninsa kamar amfanin man ‘grease’ ne a injina. Wasu cututtuka masu addabar jikin dan Adam, kamar su bushewar jiki, rashin isasshiyar lema a jiki, wani ciwo da ya shafi koda ko mahaifa, da gabatowar tsufa duk suna iya sa rashin isasshiyar lema a ‘yan matancin mace. Sannan rashin cin lafiyayyen abinci musamman ‘ya’yan itace da kayan lambu na iya haifar da karancin lema. Sannan tsoron jin zafin ma kansa, ko kin da uwargida ke yi wa ibadar aure na iya hana sarrafuwar ruwan da ke kawo lema. Hanyar kawar da wadannan ita ce, uwargida ta dage da cin kayan lambu da ‘ya’yan itace, ta kuma rika yawan shan ruwa, sannan ta cire duk wani tsoro ko fargabar jin zafi daga zuciyarta. Idan kuma da wani ciwo mai dangane da ma’aikata da injinan sha’awarta, to sai ta yi kokarin warkar da shi tukuna. Uwargida na iya amfani da man shafawa na basilin lokacin ibadar aure har kafin wannan matsalar ta kau daga gare ta cikin yardar Allah SWT.
2. Tsukewar ‘yan matanci: Wannan yanayi na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida, watau ya kasance jijiyoyin dake kofar ‘yan mantancinta sun cika tsukewa sosai ko kuma sun cika tsauri don haka ba su ja su buda lokacin ibadar aure. Idan an fahimci hakan ne ke haifar da matsalar jin zafin, to sai a je a ga likita. Akwai ‘yar karamar tiyatar da za a iya yi don tafiyar da matsalar in Allah ya so.Haka kuma samfurin motsa jijiyoyin ‘yan matanci na kejel shi ma yana maganin tsaurin jijiyoyin al’aura ya kara masu laudi.
3. Salewar mafitsara: Saboda kusancin mafitsara da kofar ‘yan matanci, salewar wajen fitar fitsari, ko ya kumbura yana zafi, na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida. Akwai magunguna da za su warkar da wannan nan da nan in an ziyarci likita.
4. Bankarewar jijiyoyin kofar ‘yan matanci: Wannan bankarewar jijiyoyi lokacin ibadar aure na haifar da tsananin zafi maras misaltuwa ga uwargida, wanda dole ta ji kwata-kwata ba ta kaunar ibadar auren.Sannan ga shi ba wai wata kwayar cuta ce take haifar da wannan ba illa dai wani kala kalar tunanin da ya yi karfi a zuciyarta game da ibadar auren, musamman idan akwai wani abu da take tsananin ki a ciki, kuma kin yayi karfi har zai sa jijiyoyin ‘yan matancinta, maimakon su yi lum-lum su kwanta yadda har za ta iya jin sha’awa, sai su bankare su haifar da tsananin zafi a gareta, da rashin samun isasshiyar gamsuwa ga maigidanta. Hanyar magance irin wannan matsalar ita ce, uwargida ta daure ta kawar da duk wata kyama, wani tsoro da duk wani karkatacce da birkitaccen tunanin da ta rike a zuciyarta game da ibadar aure, game da mijinta ko game da yanayin dangantakar da ke tsakaninsu.Sannan ta daure ta rika sakin jikinta lokacin ibadar aure; ta natsu ta kwantar da hankalinta, ta saita dukkan na’urorin kwakwalwarta a kan ibadar auren. Yau da gobe, in Allah ya yarda za ta ga ta yi nasara; ta daina jin irin wannan zafin.
Haka kuma wani babban maganin wannan matsalar shi ne, a dage, a rika motsa su wadannan jijiyoyin da samfurin motsa su na ‘kegel’, sai a nemi ‘yar karamar na’urar ‘kegel-master’ a rika yi a-kai-a-kai. Da fatan Allah ya sa a dace, amin.
5. Kumburi da salewar kwada na iya zama sanadin jin zafin ibadar aure ga uwargida, kuma da an warkar da wannan ciwo in sha Allahu za a daina jin zafin.
6. Fitowar yadin shimfidar mahaifa: Wannan shi ma yana haifar da jin zafin ibadar aure, kuma da an magance shi a asibiti, jin zafin zai tafi in sha Allah.
7. Salewar da kumburin labban ‘yan matanci na haifar da tsananin jin zafi lokacin ibadar aure.Wani lokacin har yakan zama ciwo mai tsanani sosai.Gwajin likita ne kadai zai tabbatar da irin kwayar cutar da ta haifar da ciwon, don magance ta da irin maganin da ya dace. Sannan rashin isasshiya da kuma cikakkiyar tsabtar wajen na daga cikin abubuwan da ke haifar da irin wannan ciwo. Haka wasu kayan zamanin da ake amfani da su kamar su sinadarin musamman don wanke ‘yan matanci ‘baginal douche’ yana iya haifar da wannan ciwo, domin yanayin halittar ‘yan matanci iri daya ne dana kwayar idon dan Adam, an halicce su da ruwan da ke wanke su ya fitar da datti ya turo waje.Kamar yadda muka san ba a sanya sabulu a wanko cikin kwayar ido, to haka ma bai dace ba wanko cikin ‘yammatanci da ‘baginal douche’ da ire-irensa.
8. Mannewar yadin cikin kugu guda biyu waje daya:Shi ma na iya haifar da jin zafin ibadar aure, amma da an yi tiyata an raba su shi ke nan ciwon zai warke in sha Allah.
9. Haka ma wasu cututtuka masu dangane da mahaifa; irin su ciwon kaba na mahaifa, watau ‘fibroid’ da kaluluwar cikin mahaifa ‘cysts’ duk suna iya sa jin zafi lokacin ibadar aure.Hanya mafi dacewa sai a je asibiti don a tabbatar da ainihin abin da ke haifar da hakan, da fatan Allah ya sa a dace, amin.
Allah ya sa mu kasance cikin kulawarsa a koda yaushe, amin.                               DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest  maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI