*KIKULA DA GASHINKI ALOKACIN SANYI SABODA YANA ZUBEWA* ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ππ»♀ DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP Sanyi na daya daga cikin yanayi da dalilin da ke zubar da gashin mace. Saboda haka, ya kamata mu kula da gashin kanmu, domin yana cikin abin da ke dada wa mace kyau. Akwai mayuka da dama wadanda ake shafawa a gashi domin hana gashin zubewa. Akawai man zaitun da man kasto (castor oil). Za a iya hada man zaiyun da zuma ko ruwan lemun tsami da man kwa-kwa. Wadannan mayukan na gyara gashi da hana shi zubewa, ya sanya shi sheki da kuma tsayi. Man zaitun Yana da kyau a rika shafa man zaitun a gashi domin kare shi daga bushewa. Za a iya sanya zaitun a wuta ko a rana, idan ya narke (sosai) sai a shafa a fatar kai. Rashin shafa man zaitun a fatar gashi na sanya gashin karyewa. Man kasto (castor oil) don gyaran gashi Za a iya samun wannan man a shagunan da ake sayar da kayan kwalliya a kasuwa. A narkar da man a rana, sannan sai a turara tawul din wanka, bayan an shafa man, sai a daura tawul din a kai har na tsawon mintuna 15 kafin a wanke. Man zaitun da zuma A hada cokula uku na zuma da man zaitun a motsa (ya hadu sosai), sannan sai a shafa a gashi, bayan ’yan mintuna kadan, kamar misali minti 10, sai a wanke da man wanke gashi. Ruwan lemun tsami da man kwa-kwa A matse ruwan lemun tsamin, sai a gauraya da man kwa-kwa, sannan sai a shafa a fatar kai kafin a wanke *WASU DAGA INGANTATTUN MAYUKANDA ZAKINEMA DAN GYARA GASHINKI DAHANASHI ZUBEWA* π*MAN BABUNAJ(chamomile oil) anashafe dukkan gashi abarsh zuwa awa 6 sannan asaka man shampo haka za'adingayi asati sau uku. yana magance amosani kuma yanahna gashi zubewa yanakarawa gashin kyau dayawa. πMAN KWAKWA yana kara shawon gashi yanahana zubewar sa. πMAN MASASA shine mafikyau wajen hana zubewar gashi tsawon gashi kawarda amosani kuma yana saurin karawa gashi tsayi. πSNAKE OIL gangarin abincinda gashi ke muradi yana lausasa gashi maitauri yakaramasa baki da sheqi yahana zubewar sa. πMAN IKLILIL JABAL. amfanin dayafiyi karawa gashi tsayi dakuma hanash zubewa. πMAN TAFARNUWA amfaninsa yafi karfi wajen hana zubewar gash dakarawa gash yawa. π *SANARWA* akwai mayukanda nemansu kezama aiki gawasu wasukuma suje nema abasu maras inganci,domin fita shakku wannan cibiya nahada duk wani nau'i dakuke bukata nagyaran gashi sinadarai da basuda illa zaku'iya bada dama ahadamu kaloli aguri daya dansmun lafiyayyen gashi cikin kankanin lokaci. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*KIKULA DA GASHINKI ALOKACIN SANYI SABODA YANA ZUBEWA*
🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀🙎🏻♀
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
Sanyi na daya daga cikin yanayi da dalilin da ke zubar da gashin mace. Saboda haka, ya kamata mu kula da gashin kanmu, domin yana cikin abin da ke dada wa mace kyau. Akwai mayuka da dama wadanda ake shafawa a gashi domin hana gashin zubewa. Akawai man zaitun da man kasto (castor oil). Za a iya hada man zaiyun da zuma ko ruwan lemun tsami da man kwa-kwa. Wadannan mayukan na gyara gashi da hana shi zubewa, ya sanya shi sheki da kuma tsayi.
Man zaitun
Yana da kyau a rika shafa man zaitun a gashi domin kare shi daga bushewa. Za a iya sanya zaitun a wuta ko a rana, idan ya narke (sosai) sai a shafa a fatar kai. Rashin shafa man zaitun a fatar gashi na sanya gashin karyewa.
Man kasto (castor oil) don gyaran gashi
Za a iya samun wannan man a shagunan da ake sayar da kayan kwalliya a kasuwa. A narkar da man a rana, sannan sai a turara tawul din wanka, bayan an shafa man, sai a daura tawul din a kai har na tsawon mintuna 15 kafin a wanke.
Man zaitun da zuma
A hada cokula uku na zuma da man zaitun a motsa (ya hadu sosai), sannan sai a shafa a gashi, bayan ’yan mintuna kadan, kamar misali minti 10, sai a wanke da man wanke gashi. Ruwan lemun tsami da man kwa-kwa
A matse ruwan lemun tsamin, sai a gauraya da man kwa-kwa, sannan sai a shafa a fatar kai kafin a wanke
*WASU DAGA INGANTATTUN MAYUKANDA ZAKINEMA DAN GYARA GASHINKI DAHANASHI ZUBEWA*
📃*MAN BABUNAJ(chamomile oil)
anashafe dukkan gashi abarsh zuwa awa 6 sannan asaka man shampo haka za'adingayi asati sau uku.
yana magance amosani kuma yanahna gashi zubewa yanakarawa gashin kyau dayawa.
📃MAN KWAKWA yana kara shawon gashi yanahana zubewar sa.
📃MAN MASASA shine mafikyau wajen hana zubewar gashi tsawon gashi kawarda amosani kuma yana saurin karawa gashi tsayi.
📃SNAKE OIL gangarin abincinda gashi ke muradi yana lausasa gashi maitauri yakaramasa baki da sheqi yahana zubewar sa.
📃MAN IKLILIL JABAL. amfanin dayafiyi karawa gashi tsayi dakuma hanash zubewa.
📃MAN TAFARNUWA amfaninsa yafi karfi wajen hana zubewar gash dakarawa gash yawa.
📝
*SANARWA*
akwai mayukanda nemansu kezama aiki gawasu wasukuma suje nema abasu maras inganci,domin fita shakku wannan cibiya nahada duk wani nau'i dakuke bukata nagyaran gashi sinadarai da basuda illa zaku'iya bada dama ahadamu kaloli aguri daya dansmun lafiyayyen gashi cikin kankanin lokaci.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment