*HANYOYIN WARKARDA CIWON KUNNE* ✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π» ☆amatse ruwan albasa ahada man zaitun adiga akunnen saudaya arana. ☆Anakuma diga man kantu sau daya dayamma. ☆Anakuma saka man za'atir digo daya akunnen. ☆Anakuma kona zuma atirara kunnen idan yana masifar ciwo. *anakuma tafasa ikliluljabal tare da kundur asha ruwan. ☆Anakuma diga man habbatussauda kafin akwanta bacci. *BIRNINMAGAJI ISLAMIC MEDCINE RIJIYARZAKI KANO* ☏08080678100 MASU FAMA DA RAUNIN JI (Hearing impairment\ ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ» Way'anda sai'anyi magana dakarfi suke'iya ji. ★Ana diga *ZAITULLAUZELMURR* Adinga digawa akunne sau' uku arana yanamagance raunin ji dawanke kunne daga dukkan datti. ★Anakuma amfanida *ZAIT KABIDILHUT* Asha karamin cokali daya safe dayamma tsawon sati 2 yana wanke hanyoyi sadarwa na ji. ★anakuma amfanida *GIRFA da *ZUMA* adamasu tare kullum asha yana magance raunin jin magana ko sauti. ★Anakuma hada zuma da garin *Kundur* adingasha shima yana magance matsalar raunin ji *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☏08080678100
*HANYOYIN WARKARDA CIWON KUNNE*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
☆amatse ruwan albasa ahada man zaitun adiga akunnen saudaya arana.
☆Anakuma diga man kantu sau daya dayamma.
☆Anakuma saka man za'atir digo daya akunnen.
☆Anakuma kona zuma atirara kunnen idan yana masifar ciwo.
*anakuma tafasa ikliluljabal tare da kundur asha ruwan.
☆Anakuma diga man habbatussauda kafin akwanta bacci.
*BIRNINMAGAJI ISLAMIC MEDCINE RIJIYARZAKI KANO*
☏08080678100
MASU FAMA DA RAUNIN JI (Hearing impairment\
👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻👂🏻
Way'anda sai'anyi magana dakarfi suke'iya ji.
★Ana diga *ZAITULLAUZELMURR*
Adinga digawa akunne sau' uku arana yanamagance raunin ji dawanke kunne daga dukkan datti.
★Anakuma amfanida *ZAIT KABIDILHUT*
Asha karamin cokali daya safe dayamma tsawon sati 2 yana wanke hanyoyi sadarwa na ji.
★anakuma amfanida *GIRFA da *ZUMA* adamasu tare kullum asha yana magance raunin jin magana ko sauti.
★Anakuma hada zuma da garin *Kundur* adingasha shima yana magance matsalar raunin ji
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☏08080678100
Comments
Post a Comment