HANYOYIN MAGANCE WARIN BAKI šššššššššššš *MARAMIYYA* anatafasata atace adinga kuskure baki daruwan yana magance amosanin baki dakuma warin baki. *KUZBURA DA KAMMUN* anahadasu atafasa adinga kuskure baki dan kawarda warin baki. *ZUMA DA LEMUN TSAMI* atafasasu tare akuskure baki sau 2 arana. *BAWAN LEMUN TSAMI* shima idan ana taunashi za'ayi bankwana da matsalar warin baki *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYARZAKI KANO* ☏08080678100
HANYOYIN MAGANCE WARIN BAKI
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
*MARAMIYYA*
anatafasata atace adinga kuskure baki daruwan yana magance amosanin baki dakuma warin baki.
*KUZBURA DA KAMMUN*
anahadasu atafasa adinga kuskure baki dan kawarda warin baki.
*ZUMA DA LEMUN TSAMI*
atafasasu tare akuskure baki sau 2 arana.
*BAWAN LEMUN TSAMI*
shima idan ana taunashi za'ayi bankwana da matsalar warin baki
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYARZAKI KANO*
☏08080678100
Alhamdulillah gaskiya ne,mutuwa ne kadai Bata da maganin.
ReplyDelete