*FA'IDODIN DAKE CIKIN WANKIN HAKORI* ššššššššššš *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* Abun kunya ne kaga saurayi Ko Budurwa sunyi murmushi amman kaga hakoransu ja jawur..ko baku san komai daudar hakoranka ba ana mayar dasu farare? ta hanyar wani wanki me suna S and P (scalling and polishing) fa ido din wankin hakori 1.Shi wankin hakori shine babban jigon abunda ke kara karfin hakora da lafiyar su sbd..ba wai wankin kawai ake ba a'a ana duba lafiyar hakori ne idan anga wani zai kamu da cuta wadda zata kai ga ka rasa hakoranka zasu sanar dakai sannan a rubuta maka magani. 2.Banda haka akwai wasu nau ikan datti ( stains) wanda brush ko aswaki basa iya fitar dashi dole se wannan wankin.. 3.Sannan akwai wasu nau-ikan na cutar dasa shi misali Gingivitis,Periodental disease.da sauransu ta nan ne ake ganin su a sanar dakai kamun abun yayi kamari Da farko dai me ke saka hakora suyi ja jawur ko su dishe? 1.Na farko akwai dattin taba sigari wanda shi dattin ta saman hakori ( Crown) yake. 2. sannan akwai dattin tsutsar hakori wato calculous da na plague suma a saman hakori suke za'a iya fitar da su kaga kamar wani abu be faru ba. 3.sannan dattin goro shima ana fitar dashi dan saman hakori yake 4.Amman akwai datti wanda ruwa me zartsi wato ( chloride water) yake haddasa wa..shi kuma dattin cikin hakori ne wannan mutu ka raba takalmin kaza baya fita...shi yasa nakeson amfanin da wannan dama na fada ma duk wanda ya karanta wannan post cewar su guji amfani da ruwa me zartsi dan yakan dashe hasken hakora.. sabo da haka duk wani wanda yake ganin hasken hakoransa be masa ba to yaje asbt fannin hakori a masa wanki S and P( scelling and polishing) zasu koma sababbi kar. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100 Cututtukan da mata za su iya fuskanta idan kwayoyin halitta suka mutu š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀ Haifar da kwayoyin cuta (Infection) da za su baibaye al'aurar mace wadanda za su iya kara hadarin jawo nakuda tun lokacin haihuwa bai yi ba, da kuma hadarin saurin kamuwa da cututtuka masu alaka jima'i kamar ciwon sanyi da sauran su. Yana iya jawo kwayoyin cuta ga mahaifa da kwayayen haihuwa da aka fi sani da Pelvic inflammatory disease (PID). "Wannan al'amari na iya hana mace samun haihuwa kwata-kwata, ko kuma ya sa mace ta dinga daukar ciki a wajen mahaifa," in ji Dakta Hauwa. Wata mujallar lafiyar mata ta Amurka ta intanet WebMD, ta ce wani bincike da aka yi ya gano cewa mata masu wanke al'aura da sabulu ko sinadarai sun fi fuskantar hadarin kamuwa da cutar PID. Akwai kuma yiwuwar mace ta dinga fama da matsanancin kaikayi a gabanta, ko kuraje su fito mata ko kuma al'aurar ta dinga tsagewa. A wasu lokutan wani ruwa mai kauri mai kalar dorawa ko kore mai kuma wari zai ta fitowa daga gaban mace, wanda dole sai ta je asibiti don a magance shi. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
*FA'IDODIN DAKE CIKIN WANKIN HAKORI*
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
Abun kunya ne kaga saurayi Ko Budurwa sunyi murmushi amman kaga hakoransu ja jawur..ko baku san komai daudar hakoranka ba ana mayar dasu farare? ta hanyar wani wanki me suna S and P (scalling and polishing) fa ido din wankin hakori
1.Shi wankin hakori shine babban jigon abunda ke kara karfin hakora da lafiyar su sbd..ba wai wankin kawai ake ba a'a ana duba lafiyar hakori ne idan anga wani zai kamu da cuta wadda zata kai ga ka rasa hakoranka zasu sanar dakai sannan a rubuta maka magani.
2.Banda haka akwai wasu nau ikan datti ( stains) wanda brush ko aswaki basa iya fitar dashi dole se wannan wankin..
3.Sannan akwai wasu nau-ikan na cutar dasa shi misali Gingivitis,Periodental disease.da sauransu ta nan ne ake ganin su a sanar dakai kamun abun yayi kamari
Da farko dai me ke saka hakora suyi ja jawur ko su dishe?
1.Na farko akwai dattin taba sigari wanda shi dattin ta saman hakori ( Crown) yake.
2. sannan akwai dattin tsutsar hakori wato calculous da na plague suma a saman hakori suke za'a iya fitar da su kaga kamar wani abu be faru ba.
3.sannan dattin goro shima ana fitar dashi dan saman hakori yake
4.Amman akwai datti wanda ruwa me zartsi wato ( chloride water) yake haddasa wa..shi kuma dattin cikin hakori ne wannan mutu ka raba takalmin kaza baya fita...shi yasa nakeson amfanin da wannan dama na fada ma duk wanda ya karanta wannan post cewar su guji amfani da ruwa me zartsi dan yakan dashe hasken hakora..
sabo da haka duk wani wanda yake ganin hasken hakoransa be masa ba to yaje asbt fannin hakori a masa wanki S and P( scelling and polishing) zasu koma sababbi kar.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Cututtukan da mata za su iya fuskanta idan kwayoyin halitta suka mutu
🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀
Haifar da kwayoyin cuta (Infection) da za su baibaye al'aurar mace wadanda za su iya kara hadarin jawo nakuda tun lokacin haihuwa bai yi ba, da kuma hadarin saurin kamuwa da cututtuka masu alaka jima'i kamar ciwon sanyi da sauran su.
Yana iya jawo kwayoyin cuta ga mahaifa da kwayayen haihuwa da aka fi sani da Pelvic inflammatory disease (PID). "Wannan al'amari na iya hana mace samun haihuwa kwata-kwata, ko kuma ya sa mace ta dinga daukar ciki a wajen mahaifa," in ji Dakta Hauwa.
Wata mujallar lafiyar mata ta Amurka ta intanet WebMD, ta ce wani bincike da aka yi ya gano cewa mata masu wanke al'aura da sabulu ko sinadarai sun fi fuskantar hadarin kamuwa da cutar PID.
Akwai kuma yiwuwar mace ta dinga fama da matsanancin kaikayi a gabanta, ko kuraje su fito mata ko kuma al'aurar ta dinga tsagewa.
A wasu lokutan wani ruwa mai kauri mai kalar dorawa ko kore mai kuma wari zai ta fitowa daga gaban mace, wanda dole sai ta je asibiti don a magance shi.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
Comments
Post a Comment