*DABI'AR JIKI DAGA ILIMIN KIMIYYA* ☆☆☆☆☆☆☆♤☆♤♤♤☆☆ masana sungano cewa mutane sunkasu gda hudune tafuskar dabi'ar jikinsu: (1)SAFRAWI:choletic :sune mutanenda zafi da bushewa yafi yawa ajikinsu, irinsu sunada saurin motsi rashin tsoro dasaurin fahimta rashin qiba darashin bacci sosai saurinfushi da taurinkai da hadama duk dabi'unsu ne. (2) DAMAWI(sanguini) sune jama'ar da danyanta dazafi sukafi yawa ajikinsu,dabi'arsu yawan sabewar fata yawan nama yawan jini kyanhali dakuma zuciya matsakaiciyar fahimta dakuma saukin kai dasaurin yadda barkwanci da yadda dakai. (3) BALGAMI (phelgmatic) sune way'anda sanyi da danyanta sukafi yawa ajikinsu suna yawan sabewarjiki yawankitse yawan bacci kasala rashin sauri acikin mu'amala rashin ganewa dasauri yawan mantuwa da shuru shuru . (4)SAUDAWI (melancholic) sune way'anda sanyintaka da bushewa sukafi yawa ajikinsu suna fama da ramewar jiki yawandamuwa rashin bacci yawan tinani rike abu sosai miskilanci azahirinsu kamar marasa wayo gayawan kaikomo. š DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100
*DABI'AR JIKI DAGA ILIMIN KIMIYYA*
☆☆☆☆☆☆☆♤☆♤♤♤☆☆
masana sungano cewa mutane sunkasu gda hudune tafuskar dabi'ar jikinsu:
(1)SAFRAWI:choletic :sune mutanenda zafi da bushewa yafi yawa ajikinsu, irinsu sunada saurin motsi rashin tsoro dasaurin fahimta rashin qiba darashin bacci sosai saurinfushi da taurinkai da hadama duk dabi'unsu ne.
(2) DAMAWI(sanguini)
sune jama'ar da danyanta dazafi sukafi yawa ajikinsu,dabi'arsu yawan sabewar fata yawan nama yawan jini kyanhali dakuma zuciya matsakaiciyar fahimta dakuma saukin kai dasaurin yadda barkwanci da yadda dakai.
(3) BALGAMI (phelgmatic)
sune way'anda sanyi da danyanta sukafi yawa ajikinsu suna yawan sabewarjiki yawankitse yawan bacci kasala rashin sauri acikin mu'amala rashin ganewa dasauri yawan mantuwa da shuru shuru .
(4)SAUDAWI (melancholic)
sune way'anda sanyintaka da bushewa sukafi yawa ajikinsu suna fama da ramewar jiki yawandamuwa rashin bacci yawan tinani rike abu sosai miskilanci azahirinsu kamar marasa wayo gayawan kaikomo.
📝
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
☎08080678100
Comments
Post a Comment