*ABUBUWANDA YAKAMATA KISANI GAME DA JIMA'I* 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 🔰Tabbas jima'i nawarkarda ciwonkai da tari. 🔰Qamshinjikinki tabbas yana motsa sha'awar maigdanki. 🔰Saikinzama gwana wajen iya wasa damai gdanki domin masana sunce mata sunfi maza saurin mutuwar jiki yayinda ake shafasu. 🔰Masana sunce dawahala mace ta'iya yiwa namiji karya matukar yana gamsarda'ita. 🔰Kada kidogara da salon kwanciyarda kikakaranta a littafi ko salonda wata tafadamiki tsaya kikaranci naki maigdan kisan meyafi bukata. 🔰Masana sunce badukkan namijine zai'iya boye gamsuwar sa ba matukar baisaka condom b to zaki'iya yagamsu saikuwa in jikinki nada bukatar gyara. 🔰dayawa maza nada sonkai amma wajen kwanciya sunaso suga sunfi gamsarda iyalinsu saidaikuma 70% acikin matan basa samun gamsuwa sukuma mazan sunki amincewa da kasawarsu. 🔰Kokinsan lankarwa nataimakawa wajen hana mijinki yawan sha'awarki kuma tanahanashi jindadin saduwadake?. *DAGA DOKOKIN KWANCIYADA MIJI* ☏08080678100 *ABUBUWANDA MATA BASASO YAYIN JIMA'I* 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 kamar yanda masana suka bayyana cewa akwai wasu dabi'u damaza keyi yayin jima'i mafiyawan mata basason haka kamar yanda yazo acikin littafin الحياة والجنس 🔰Rashin yiwa mace ingantacciyawar wasa dazata taimakamata zuwaga cikakkiyar bukatarda zata bukaci jima'i tare da tattausan lafazinda zaishiga kunnenta yaratsa zuciyarta. Akwai gabobi mafi kyau danamiji zaikula dawasu wajen wasa da matarsa xamu kawosu a darasi nagaba. 🔰Akwai kuma rashin nuna gamsuwarka ga matarka asadda kake kusantarta dabi'a ce da sam mata basa maraba da'ita hakan yana matarka taji rashin cikarta da alfaharinta cewa ita cikakkiya ce hakika mata nason kadinga santi asadda kake mu'amala dasu bawai kadinga nuna baka damu b hakan yana sa damuwa da kadaici azuciyar su. 🔰Dayawa wasu mazan natakurawa breast da cizo maizafi wandahakan baya motsa sha'awar matarka saidai tadinga jin zafi. Watakil idan munzo maganar gabobi mufadada bayani. 🔰Rashin kiss kuskure ne mafi girma yayin jima'i abune kuma damafiyawan wasu mazan baidamesu b bayankuma kiss nadauke da sirrukan da zamuy bayaninsu anan gaba amma hakika kiss nadada rura wutar sha'awa gamata musamman inkabi ka'idodin yinsa. 🔰Rashin kulada gabobi muhimmai dazaka motsawa matarka sha'awa kamar gashi wuya gadon baya kafada breast dasauran gurare kuma kowace gaba akwai abinda akafiso kakuladashi. 🔰Rashin taimakawa matarka wajen cire kayanjikinta abune da bakowa keyi b acikin mazaje kawai zasubarmace tayi dakanta tunda ita tajiyo hm abin haushi. To zamu zo bayanin hatta ciremata kayan hanyoyinda ake bi na raha ahankali danishadi cikin kulawa danuna kauna. 🔰Dorawa mace dukkan nauyinka abune dakejawowa wasu matan shan wuyar numfashi wannan salon baya bada armashi dasakewa wajen jima'i 🔰Saurin release abune dake konawa mata rai hakuma dadewa kafin release shima yanabatawa mata dadama rai 🔰Rashin tsabtar dukkan jikanka tundaga gashinka bakinka zuwa kafarka zamuxo magana akansu. *kadankenan daga kuskuren da mazaje keyi wajen mu'amalar aure da iyalinsu zamu cigaba* *DAGA WANNAN GROUP MAISUNA DOKOKIN KWANCIYA DA MIJI*
*ABUBUWANDA YAKAMATA KISANI GAME DA JIMA'I*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
🔰Tabbas jima'i nawarkarda ciwonkai da tari.
🔰Qamshinjikinki tabbas yana motsa sha'awar maigdanki.
🔰Saikinzama gwana wajen iya wasa damai gdanki domin masana sunce mata sunfi maza saurin mutuwar jiki yayinda ake shafasu.
🔰Masana sunce dawahala mace ta'iya yiwa namiji karya matukar yana gamsarda'ita.
🔰Kada kidogara da salon kwanciyarda kikakaranta a littafi ko salonda wata tafadamiki tsaya kikaranci naki maigdan kisan meyafi bukata.
🔰Masana sunce badukkan namijine zai'iya boye gamsuwar sa ba matukar baisaka condom b to zaki'iya yagamsu saikuwa in jikinki nada bukatar gyara.
🔰dayawa maza nada sonkai amma wajen kwanciya sunaso suga sunfi gamsarda iyalinsu saidaikuma 70% acikin matan basa samun gamsuwa sukuma mazan sunki amincewa da kasawarsu.
🔰Kokinsan lankarwa nataimakawa wajen hana mijinki yawan sha'awarki kuma tanahanashi jindadin saduwadake?.
*DAGA DOKOKIN KWANCIYADA MIJI*
☏08080678100
*ABUBUWANDA MATA BASASO YAYIN JIMA'I*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
kamar yanda masana suka bayyana cewa akwai wasu dabi'u damaza keyi yayin jima'i mafiyawan mata basason haka kamar yanda yazo acikin littafin
الحياة والجنس
🔰Rashin yiwa mace ingantacciyawar wasa dazata taimakamata zuwaga cikakkiyar bukatarda zata bukaci jima'i tare da tattausan lafazinda zaishiga kunnenta yaratsa zuciyarta.
Akwai gabobi mafi kyau danamiji zaikula dawasu wajen wasa da matarsa xamu kawosu a darasi nagaba.
🔰Akwai kuma rashin nuna gamsuwarka ga matarka asadda kake kusantarta dabi'a ce da sam mata basa maraba da'ita hakan yana matarka taji rashin cikarta da alfaharinta cewa ita cikakkiya ce hakika mata nason kadinga santi asadda kake mu'amala dasu bawai kadinga nuna baka damu b hakan yana sa damuwa da kadaici azuciyar su.
🔰Dayawa wasu mazan natakurawa breast da cizo maizafi wandahakan baya motsa sha'awar matarka saidai tadinga jin zafi.
Watakil idan munzo maganar gabobi mufadada bayani.
🔰Rashin kiss kuskure ne mafi girma yayin jima'i abune kuma damafiyawan wasu mazan baidamesu b bayankuma kiss nadauke da sirrukan da zamuy bayaninsu anan gaba amma hakika kiss nadada rura wutar sha'awa gamata musamman inkabi ka'idodin yinsa.
🔰Rashin kulada gabobi muhimmai dazaka motsawa matarka sha'awa kamar gashi wuya gadon baya kafada breast dasauran gurare kuma kowace gaba akwai abinda akafiso kakuladashi.
🔰Rashin taimakawa matarka wajen cire kayanjikinta abune da bakowa keyi b acikin mazaje kawai zasubarmace tayi dakanta tunda ita tajiyo hm abin haushi. To zamu zo bayanin hatta ciremata kayan hanyoyinda ake bi na raha ahankali danishadi cikin kulawa danuna kauna.
🔰Dorawa mace dukkan nauyinka abune dakejawowa wasu matan shan wuyar numfashi wannan salon baya bada armashi dasakewa wajen jima'i
🔰Saurin release abune dake konawa mata rai hakuma dadewa kafin release shima yanabatawa mata dadama rai
🔰Rashin tsabtar dukkan jikanka tundaga gashinka bakinka zuwa kafarka zamuxo magana akansu.
*kadankenan daga kuskuren da mazaje keyi wajen mu'amalar aure da iyalinsu zamu cigaba*
*DAGA WANNAN GROUP MAISUNA DOKOKIN KWANCIYA DA MIJI*
Comments
Post a Comment