TIRARUKANDA YAKAMATA MUTIRARA GID DASU
TIRAREN MUSTAKAT
➡Tirarashi agda nasamarda kanshi agda tareda kawar wari.
➡yana taimakawa wajen korar miyagun halittu.
➡masu fama da matsalolin mahaifa sudinga tiraren tsuguno dashi.
➡yanataimakawa duk wata mace mai neman akullum tajita amatse.
✍🏻BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
TIRARA GIDA DA HABBATUSSAUDA
➡kashe kwari
➡magance tari
➡wanke kwakwalwa
➡ciwon kirji
➡matsalolin numfash
➡kore shaidanu
➡warware tsafi ko sihiri
➡samun zan lfy acikin gda
➡kawarda gajia ko damuwa.
✍🏻BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYARZAKI KANO
☎08080678100
*TIRARA JIKI DA TIRAREN JAWUL*
➡yana wanke gubar dake cikinjiki
➡yana wanke kwakwalwa sosai.
➡yana tsabtace jiki daga miyagun abubuwa na boye.
➡yana karfafa himma da cire fargaba.
➡yana cire damuwa dagajiya.
➡yana taimakawa kwakwalwa wajen tsara abubuwa.
➡Yana korar bakaken shaidanu masu haddasa fitina agda.
✍🏻BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
Comments
Post a Comment