MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJI
MANYAN MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJIN AURE.
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
Wasu daga cikin y'an mata nahaduwa daqaddarar miyagun samari ko makiya tayanda zasuje sukullamiki tarkon sihirinda zaizama silar bawani dake sha'awar aurenki, domin anyimiki sihirinda ake kira سحرالتعطيل
Sihirene dazaki zauna bamaison zamadake amatsayin wai masoyiya ballantana kuma matarda za'a aura.
*KADAN DAGA ALAMOMIN WANNAN SIHIRI*
★Duk wanda keda niyyar aurenki zaidinga ganinki mummuna kawai masu niyyar lalata rayuwarkine zasu dinga ribibinki.
★Kema zakiji duk wandake niyyar aurenki baikwantamikiba zakidinga hango muni ko aibinsa.
★Haka kawai kedashi zakuji kuntsani juna in'antambayeku meye sila ba'amsa.
★Jinkasala ko gajiya ko damuwa aduk sadda yace zaizo gurinki.
★Zai'iyaganinki ahanya yaji yakamu dakaunarki amma dayazo gdanku saiyaji kinficemasa dagarai.
★Zaidinga waswasi dayawan zargin yandakike gudanarda rayuwarki.
*MANYAN ALAMOMINDAKE HANA AURE DAGA BANGAREN ALJANU*
★yawankunci
★Yawan fama ma tari
★yawan tinani barkatai.
★Ganin samari bawanda yakwanta miki ko bawandaya'isa yajuyaki
★Damuwa acikin bacci
★Yawan ciwon ciki
★Yawan ciwon baya.
Akwai hanyoyi dadama nawarware wannan matsala kuma y'anmata suguji yawan hulda damaza marasa mutunci sbd wani kina batamasa rai to komaifa zai'iya danyaga yalalata rayuwarki allah yasa mudace.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎→08080678100
INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI 📚📚📚📚📚📚📚📚📚 inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki
Wannan sinadari yanataimakawa gidajenda jama'ar kesamun matsala ajunansu domin samun daidaito da fahimtarjuna.
ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu kindade bakiy aureba sam samari basa zuwa kokuma ko sunzo dazarar anfara maganar aure sai magana tawarware samarin sudena zuwa batareda daliliba
to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna
Wanda yaransa ke firgita ko fama da matsalolinda suka shafi jinnu to kunemi wannan sinadari dayardar mahalicci zakuga amfaninsa cikin kankanin lokaci.
*yana kawarda cututtukanda ba'asan asalinsuba.
*yawan damuwa kunci ciwon jiki
*yana tasiri wajen kariya daga cutarwar masu hasada da kulla makirci
*yanahana yawan tsoro da fargaba ko faduwa
*yana hana miyagun mafarkai ko firgita acikin bacci
Sunan wann magani ZAWALUL UKUS
*****
ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100
GIDANDA MA'AURATA KO Y'AN GIDAN SUKEYAWAN RIGIMA ACIKINSA. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍ idan miji da mata suka kasa samun sukuni atsakaninsu kullum rigima da fitina sunrasa meye dalili kullum suna cikin damuwa da bacinrai daganin laifin juna to anemi hadadden tiraren ZAWALUL'UKUS adinga tirara gdan da dakunan gdan harkwana 6 kullum atirara bayan la'asar to dayardar ubangji zasusami daidaito dafahimtar juna duk abindake zukatansu zaigushe.
Comments
Post a Comment