HANYOYIN MATSE GABA
*INGANTATTUN HANYOYIN MATSE GABA*
★aduk bayan kowane jima'i qasaitacciyar mace kamata yayi kada mijinta yasake kusantarta batare da tatsuke gabanta ba.
★Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa yawan ni'ima bashine abin burgewa ba matsi shine sinadari mafi gigita namiji.
★Hakika matsewarki shine sirrinda maigdanki bazai gaji dake ba.
★y'ar uwa hada sinadarai dakanki don morewa rayuwarki ta'aure.
★Ga kadan daga sinadaran da zaki'iya hadawadakanki.
★Rose water +veniger uhm tsarki da wannan hadi yana sa kamshin gaba tareda tsukewar gaba kuma zai hana kamuwa da matsalolin gaba kamar jinzafin jima'i koyawan daukewar ni'ima.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
*YADDA ZAKI AMFANA DA SHAYIN SHAMMAR*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
📝mafi kyau ai amfani da wannan shayi da sassafe kamar yanda likitoci suka tabbatar cewa yana magance:
✘Karancin jini
✘Ciwon marakomai tsananinsa
✘Wanke majina
✘kara sha'awa ga maza da mata
✘Launin fata na'asali
✘Masu shayarwa zaitaimakesu
✘yana hana tashin xuciya
✘yana tsaida tari da mura
✘yana hana warin baki
✘Yana daidaita al'ada
📝kukasan ce da
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
dansamun fa'ida akodayaushe
☎08080678100
*IDAN UBANGIJI YAHADAKI DA MIJI MAITAURINKAI DAWUYAR SHA'ANI*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
★Kada ki lizimtawa kanki jagorantar tsara abubuwan gida saki damar ahannunsa shiyatsara abinda yaga yafi dacewa.
★Bari saurin yanke hukunci bashi damar fadar nasa ra'ayin
★Ba'a warkarda irin matsalar mazajennanda daukar mataki ko fishi ko juya baya.
★Kaisu kara bashine mafita ba.
★Sa'insa dasu bazaizama silar sauya halinsu ba.
★Kilizimtawa tattaunawa dashin akan duk abinda yataso.
★Kisauya daga dabi'ar gardama ko yawan jayya ko saurin fishi.
★duk tsawar da hadari zaiyi baya'iya fito da ciyawa ruwane kadai ke fitar da tsirrai danhaka takun saka ba mafita bane.
*MENENE WAFITA*????
📝zamu hadu a lecture ta gaba dan sanin yanda zaki tausasa zuciyar hatta makiyinki ballantana mijinki.
📝kada amanta tirara gda da tiraren *ZAWALUL'UKUS*yana kawo lumana dakwanciyar hankali dafahimtar juna atsakanin mazauna gdan,duk wata matsala ko rigima ko kiyayya darashin jindadin xama darashin gane kan juna dayake faruwa matukar za'adinga tirarashi agda dayardar ubngji za'asami kulawa da fahimtar juna atsakanin ma'aurata ko jama'ar gda.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment