ADDU'ARKI MAKAMIKI
*WANDA KESON YACIRE SON WANI AZUCIYARSA*
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Idan matsala tasa bazaka'iya cigabada soyayya dawani ba kokuma aurenku bazaiyiyuba kakeso yafitadaga zuciyarka to ga hanya mafi sauki
Dauko sunayen ubangji guda 99 sai kanemo sabon faranti wanda ba'ataba zubamasa abinciba saikanemi tawadar MIDADUL'ISHQ
Duk wani sunan ubangji dayake harafin YA'UN shikawai zaka rubuta misali kamar
AZEEMU
ALIYU
QADEERU
ALEEMU
Way'annan sunaye dukkansu idan da arabic akarubutasu za'aga akwai harafin Y aciki to ire irensu za'azaro bayan angama rubutawa sai'awanke asha kafin akarya haka za'amaimaita kwana 7 ajere
*DOMIN DAWODA MASOYI*
gawanda ke muradin dawoda masoyinsa kokuma matarda keson yadawoda'ita dakinta akaranta wannan ayar adadin sunan mijin ko masoyin
(qalallazi indahu ilmun minal kitabi ana aatika bihi qabla anyartadda ilaika darfuka falamma ra'ahu mustaqirran indahu qala haza minfablu rabbi liyabluwani a'arshkuru am'akfur wamanshakara fa'innama yashkurkuru linaf sihi waman kafara fa'innarabee ganiyyun kareem
*DOMIN SAMUN MIJIN AURE CIKIN KANKANIN LOKAC*
📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿
Duk maifama darashin masoyi kuma maganar aure da'anyi maganar tarushe kukuma dai ankasa samun tsayayyen miji wanda zai tsaya ayi maganar aure to ga addu'o'inda za'alizimta dan magance ire iren way'annan matsalaolin
Kursy 70
Qulhuwa 70
Falaq 70
Nasi 70
Tsawon sati daya anakuma tirara jiki da rawa'ihulkhair
*DOMIN TANTACE GASKIYAR MUTUM*
📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝
duk wanda yakaranta way'annan ayoyi kuma kaitsaye kaje gurin wanda kakeson kasan matsayinka agurinsa kokuma kake neman yaimaka bayanin gasbiyar wani abu dayake boyemaka to wlh babu wani wanda ya'isa ya yaudareka aranar duk wanda zakai maganadashi dole yafito yafurtamaka gaskiyar abindake ransa koda kuwa awaya ne kakirashi.
Namiji zai'iya karanta wannan ayoyi kafin yaje zance gurin budurwarsa idan yanaso tafadamasa gasbiyar lamari,
Haka itama mace zata karanta wannan ayoyin kafin saurayinta idan tanaso tasan gaskiyar lamari akansa.
Saidai kuma anaso adinga tirara tiraren RAWA'IHULKHAIR
Asadda ake karatun.
ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMADIN WA'ALIHI WASAHBIHI WASALLIM 70
💐LIYAS'ALISSADIQEENA ANSIDQIHIM 111
💐QALA SANANZU ASADAQTA AMKUNTA MINAL KAZIBEEN 14
💐YA MUBEENTU 7
*WACCE WATA MATSALA TAHANATA AURE*
Duk wacce aganin akwai wata matsala taboye kotazahiri datahanata samun mijin aure to gamafita dayardar ubngji
Tasami ma'ulhubbi kafin faduwar rana takaranta wannan ayoyi tatofa tashafe jikinta
Kwana uku ajere
Laraba alhamis juma'a daidai faduwar rana
★Ayatulkursy 41
★Falqi 1
★Nasi 1
◆Innafatahna zuwa karshenta 3
*MAI FAMADA MANYAN MATSALOLI*
dukkan wasu matsaloli dasukashafi addabi rayuwarka musamman matsalolindasukashafi sihiri jinnu kodukkan wata matsala da'akarasa gane kanta to anemi *ZAWALUL'UKUS*
Atofamasa yasin kafa daya falaqi danasi kafa 7
Sai'ayi hayakidashi kafin faduwar rana dabda za'akira magriba
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment