YADDA ZAKIRABUDA WARIN ALBASA BAYAN KINGAMA GIRKI
*HANYOYINDA ZAKI KAWARDA WARIN ALBASA DAGA HANNUNKI*
✍🏻★kisami veniger kizuba ahannayenki kiwanke ko'ina kibari yabushe ahaka sannan kiwanke da ruwandumi da gishiri. Atake warin albasa ko tafarnuwa zaigushe daga hannunki.
✍🏻★zaki'iya shafawa hannayenki man zaitun kibarshi sai bayan minti goma kiwanke hannayen naki warin albasa zaigushe.
✍🏻★ zaki'iya zuba man goge baki ahannayenki kigoge sannan kiwanke daruwan dumi.
✍🏻★zaki'iya kwaba suga kidirje hannayenki dashi bayan minti biyar daruwan dumi.
✍🏻★zaki'iya goge hannayenki da bawan lemu shima yana kawarda warin albasa.
♥Akwaikuma sabulan wanke hannu musamman danjin dadinku iyayen gda.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*☎08080678100
Comments
Post a Comment