YADDA ZA'A GYARA FUSKA DA FATAR JIKI

*YADDA ZA'A GYARA FUSKA DA FATARJIKI*
✍🏻
Bari in yi muku wata tambaya. Shin mene ne wadannan abubuwan da ke magance matsalolin fata? Lallai wadannan abubuwa ne, wanda a kullum mukan yi amfani da su a dakin girki ko kuma amfani da su a abinci. Idan aka koyi yadda ake amfani da su a fata, domin magance matsalolin fata, lallai ba sai an kashe kudi da dama ba wajen sayen magani. Ina son in gargadi masu karatu da su gane cewa a cikin abubuwan da zan lissafo, daya kawai ake so a riqa amfani da shi wanda ta dace da fatar mutum. Amfani da su gaba daya na qara haifar da wata matsalar fata. Yana da kyau a gwada amfani da su tsawon watanni biyu zuwa uku.
• Domin magance matsalar fata mai yawan saba ko masu samun barewar fata daga fuskarsu ko wata bangare a fatar jiki, sai a samu suga mai launin qasa da zuma da madara kadan yadda sugan ba zai narke ba, sai a shiga dirzawa a fuska ko wani bangaren da matsalar ta shafa.
• Qarin haske: idan fuska ta kasance tana yin baqi a sakamakon yawan fita rana ko kuma canjin yanayi, yana da kyau a kwaba ayaba, sannan a hada da zuma da kuma lemun tsami sai a riqa shafawa a qalla sau biyu a rana na tsawon mintuna ashirin kafin a kwanta barci.
• Sheqin fata: samin fatar fuska mai sheqi, sai an dage da cin kankana da kuma kwabata da cokali sannan a riqa shafawa a fuska ko jiki na tsawon mintuna talatin a qalla sau biyu a rana sannan a wanke.
• Tsagewar lebe: Iidan lebe na yawan tsagewa ko kuma bushewa, sai a samu man kwakwa da siga sai a dan diga man kwakwa da sukari kadan, sannan a shiga dirza sukari a lebe na tsawon mintuna biyu zuwa uku, sannan a wanke. A kasance yawan shafa man kwakwa a leben.
• Gautsin fata: gautsin fata na hana fata sheqi. Don haka, yana da kyau a kasance amfani da fiya da ruwan lemun zaqi. A kwabasu waje daya sannan a riqa shafawa a waje mai gautsin domin magance matsalar.
• Fesowar quraje: a kasance amfani da ruwan qwai ban da gunduwar sannan a riqa shafawa a fatar fuska a kullum na tsawon mintuna ashirin zuwa ashirin da biyar kafin a wanke sau biyu a rana domin samun biyan buqata.
DAGA
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI