YADDA KWALLIYA KE KARAWA MACE DARAJA

YADDA KWALLIYA KEKARAWA MACE DARAJA
👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀👱🏻‍♀
A al’adance da kuma Musulunce kwalliya abu ne mai muhimmanci musamman ga ’ya mace, domin kwalliya da adon da ya dace ga mace yana kara mata kima da daraja a idon alumma. Musulunci rayayyen abu me da ya dace da kowane irin zamani, kuma ba shi da sandararren tunani, ya yarda mace ta yi ado, ta sanya kaya masu kyau, kuma za ta iya yin jagoranci a wasu abubuwan da suka dace da ita a rayuwar dan adam, kuma ta ci ta sha duk abinda take so kamar yadda namiji yake yi.
Don haka halas ne ga mace Budurwa ko bazawara, ta shafa turare ta sanya zobe da sarka da Awarwaro, ko ta rina gashi da yin lalle da shafa Janbaki, da Janfarce da sauransu. Amma fa irin yadda addinin Islama ya tanadar. Haka nan mace za ta iya yin zane a fuska wanda zai kara mata kyau, duka wadannan halas ne ga budurwa, amma da sharadin ba ta yi haka ne don ta yaudari namijin da yake son ya aureta ba. Don kada ya dauka nata ne na asali, don haka wajibi ta sanar da shi ta yi haka ne don yin ado.
Ita kuwa Matar Aure tana da damar yi wa mijinta kwalliya da dukkanin kayan Ado da suka hada da: Rina gashi ko sanya Janfarce ko karin gashi da yin zane a fuska da yake kara kyau. Haka kuma sanya sarka da zobe da awarwaro da lalle, dukkaninsu halas ne macen Aure ta yi wa mijinta ado da su matukar ba ta bayyanasu ga wasu mazajen ba, mijinta da muharramanta ne kadai ke da ikon gani. Hakazalika matar aure tana iya fesa turare idan za ta fita unguwa amma ya kasance ba mai kanshin da zai iya daukar hankalin mutane ba, musamman maza.
Babu shakka musulunci da al’ada sun bai wa mace damar yin kwalliya da ado, matukar kwalliyar ba za ta bude hanyar yin fasadi ba, amma kwaskwarima da maida tsohuwa yarinya ta hanyar kwalliya ga mace abu ne me kyau da ya kan kara mata kima da martaba a idon mazaje, kai har ma da kawaye.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
TSARABAR MA'AURATA ARANAR SALLAH
👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩👩‍❤‍💋‍👩
Ga bayani kan abubuwan da ya kamata ma’aurata su dage da ba muhimmanci ranar Idin karamar Sallah in Allah Ya kai mu. Da fatan Allah Ya sa wannan bayani ya isa ga masu bukatarsa kuma ya amfanar da su, amin.
Sunnonin Shagalin Sallah:
Ranar murna, ranar ibada: Mu sani ya ’yan’uwa, duk da kasancewar ranar Sallah rana ce ta murna da shagali da jin dadi, amma abu mafi muhimmanci a cikin wannan rana shi ne kasancewarta kuma rana ta ibada. Don haka ibada ita ya kamata ma’aurata maza da mata su fi bai wa muhimmanci sama da dafe-dafen abinci da shiryen-shiryen shagalin Sallah.
1-Babbar ibada ta farko a wannan rana ita ce fitar da zakkar fidda kai tun da sassafe, a raba ga mabukata kafin a tafi Sallar Idi. In har aka makara sai bayan an sauko daga Sallar Idi aka bayar, to an rasa wannan lada ta zakkar fidda kai.
2-Babbar ibada ta biyu a wannan rana ita ce Sallar Idi, wacce take wajibi ga dukkan Musulmi maza da mata. Don haka kuskure ne abin da mafi yawa daga cikin matan Hausawa ke yi na kin zuwa Sallar Idi kawai don yin dafe-dafe da soye-soyen kayan abincin sallah. Ai zuwa Idin nan shi ya fi alfanu sama da komi. Don haka ne ma a lokacin Rayuwar Annabi SAW duka matane ke zuwa filin Idi har mata masu jinin haila Annabi SAW ya umarce su da zuwa wajen da ake Sallar Idi amma su tsaya daga baya. Haka har macen da ba ta da hijabin da za ta rufe jikinta, Annabi SAW ya umarce ta da ta nemi aron na ’yar uwarta ta tafi wajen Sallar Idin. Wannan duk yana kara nuna mana matukar muhimmancin zuwa Sallar Idi ga kowane Musulmi ba wai maza da kananan yara kadai ba. Don haka duk wata uwargida Musulmar kwarai ta tabbatar, ta karasa duk wani aikin abincinta kafin lokacin zuwa Idi; in kuma ba halin haka to sai ta yi hakuri sai ta dawo ta karasa domin zuwa Idin nan ya fi komi muhimmanci a wannan rana.
3-Daga cikin kyawawan sunnonin da Annabi SAW yake gabatarwa kafin tafiya Sallar Idi sun hada da: Yin wanka; yin asuwaki; sa sabbin kaya ko mafi kyawo daga cikin tsofaffin; sanya turare; cin mara ta dabino, watau 3, 5 ko 7; sai kuma canza hanyar dawowa gida, watau hanyar da aka bi aka je masallacin Idin, sai a canzawa a bi wata daban wajen dawowa gida in da halin yin haka.
4-Sadaka: Haka kuma yana daga cikin ibadojin murnar Sallah yin sadaka ga talakawa da mabukata; domin Annabi SAW ya yi umarni da yin hakan ga taron mata bayan idar da Sallar Idi, sai ya yi masu wa’azi kuma ya umarce su da bayar da sadaka; kuma take suka bi wannan kyakykyawan umarnin na Manzon Allah SAW, inda suka rika ciro gwala-gwalensu suna bayarwa sadaka saboda Allah. Don haka ya ’yan uwa ma’aurata, musamman mata, mu yi kokarin yin koyi da wannan Sunna ta Manzon Allah SAW ta hanyar bayar da sadaka a wannan rana ta shagalin babbar Sallah. Ba dole sai mutum ya wadata sosai ba sannan zai yi sadaka, in dai mutum ya yi ta da kyakykyawar niyya to Allah Madaukakin Sarki kuwa zai cika masa ladarsa. Misali, kamar mutum ya bayar da sadakar kudi ga masallacin unguwarsu; ko ya sayi batirori don sa wa a lasifikar masallacin; ko katuwar fitila mai haske sosai; tabarmi, butoci da sauransu. Ko taimakon wani mabukaci, ko taimaka ma gidajen marayu da kudi, sutura ko kayan abinci. Ko sayen magani ga marasa galihu a asibiti, da sauran kyawawan ayyuka da mutum ya ga sun dace sai ya aikatar don dacewa da wannan kyakykyawar Sunna ta Manzon Allah SAW.
5-Murna da Nishadi: Abu na gaba mafi muhimmanci a wannan rana bayan ibada, shi ne kasancewarta ranar murna ranar shagali da nishadi. Don haka yana da kyau kowane Musulmi yin murna a wannan rana, ta hanyar jin dadin ranar a cikin ransa, da bayyanarwa a fuska, da kokarin sa ’yan uwa da makwabta cikin nishadi ta hanyar kyakykyawar gaisuwa mai cike da raha, kalmomin kyautatawa da kuma yin abubuwan kyautatawa da jinkai ga kowa a wannan rana. Haka nan ya halatta yin wakokin nishadi masu dauke da kyawawan kalmomi, musamman mata da yara kanana, Sunna ce mai kyau su aikatar da wannnan a ranakun murnar Sallah. Misali, yana da kyau a tara yaran unguwa a gabatar da wani abun wasa da jin dadi wanda zai sanya su cikin murna da farin cikin zuciya; ko macen aure ta tara ’yan matan unguwa su yi wasannin gada ko wakoki cikin wasa da dariya da raha, wannan duk ayyukan alheri ne wadanda in mutum ya aikata su zai samu lada ga kuma nishadi da jin dadin da zai ji a zuciyarsa.
6-Ranar Soyayya: In muka bibiyi sunnonin Manzon Allah SAW za mu ga cewa, ranar Idin Sallah rana ce ta soyayya da romansiyya da kyautatawa tsakanin ma’aurata. Kamar yadda aka ruwaito Uwar Mumunai A’isha Radhiyallahu Anha ta ce, a ranar wata Idin, ya kasance mutanen Habasha suna wasa da sulke da mashi a harabar masallaci, sai Annabi SAW Ya katangeta da jikinsa, ta yadda kuncinta yana bisa kuncinsa kuma ya yi ta jiran ta har sai da ta kalla ya ishe ta. Wannan darasi ne mai kyau kuma abin koyi ga ma’aurata ta yadda za su sadaukar da lokacinsu wajen nuna kauna da kulawa ga junansu a wannan rana ta Idi. Don haka yana da kyau ga duka maza da mata su yi wani abu na sadaukarwa da nuna kulawa ga junansu ranar Sallah don su dace da wannan kyakykyawar Sunna kuma su ji dadi da nishadin da ke cikin kyautata wa ga juna.
7-Sauran kyawawan ayyuka a wannan rana ta Sallah sun hada da kure adaka wajen kwalliya da kuma yawon sada zumunci ga ’yan’uwa da abokan arziki.
Da fatan Allah Ya sa a yi shagalin Sallah, a kare lafiya, amin. Kuma Allah Ya sa mu kasance cikin kulawarSa a kodayaushe, amin.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
MAI FAMA DA MATSALAR SAURIN GAMSUWA A
LOKACIN SADUWA.                📚📚📚📚📚📚📚📚📚
Ga matakan da zaibi.
{1}. Mai wannan matsalar yaringa yawan motsa
jiki.
{2}. yarage yawan amfani da kayan zaki da
maiko.
{3}. yaringa yawan amfani da kayan lambu da
ganyaye da kayan marmari masu Kara kuzari.
{4}. yaringa gabatar da wasanni kafin jima,i da
iyali don rashin yin wasan yana kawo Karancin
sha,awa da kuma rashin gamsuwa
MAGANIN WANNAN MATSALAR DA YARDAR
ALLAH.
Anemo saiwar hankufa da saiwar gaude da saiwar
tsintsiyar maza ahadasu adaka sannan aringa
barbada garin cokali1 a cikin madara yanasha
kafin jima'i.
Insha Allahu matsalar zata zama tarihi.                             DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest  maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI