YADDA JIKINKI ZAIDINGA QAMSHI AKODA YAUSHE
*QAMSHIN JIKI*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
‘Yan’uwana mata ga wannan sirrin na kamshin jiki don Allah mu daure mu rika yi don wannan zafin al’amarinmu mata sai da mu’amalla da turaruka masu kamshi. Idan a ka rike wannan, a koda yaushe jikinki zai rika kamshi, ko kin yi wanka ko ma kafin ki yi.
Da farko a zuba lalle a tukunya a sa ruwa, a dora a wuta ya dahu sosai, sai a sauke, a tace, sannan a cire garin lalle gefe sai a mayar da ruwan kan wuta, a rage wuta sai a kawo madarar turare na.
Sandal Bakhur, damarar Ledus da madara Musk, sannan a bari ya tafasa sosai, sannan a sauke, in ya huce ki nemi jarka ko galan mai cin lita 4 ki juye a ciki, duk sanda ki ka yi wanka, in kin gama sai ki kawo wannan hadin ki zuba kadan a bokiti, sai ki kara ruwa kadan sai ki dauraye jikinki da shi, kar ki goge jiki ki bar shi ya bushe, za ki sha mamakin yadda kamshin zai zauna a jikinki.
Sannan kuma ku zamto masu yawan mu’amalla da turare a koda yaushe, in har kun san baku da hanyar wadannan to ku zama masu yawan sa turaruka a wurare shida kullum a jikin ku.
1.) Bayan kunnenku
(2.) Dantse
(3.) Sharaba
(4.) Wuya
(5.) Kasan nono da sauransu.
Gaban ku kuma ku dan samu auduga ku jikata da madarar misk (Aisha) sai a dinga matsi dashi, haka zaisa shima gabanki (farji) ya dinga diban kamshi duk lokacin da maigida yakai ga wurin.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Thank u we really appreciate it Allah Kara basira ameen
ReplyDeleteYayi kyau,amma sai naga duk dai Matan turawa da larabawa Duka ne a website dinka koda yake mazan hausawa investment dinsu ke nan.
ReplyDeleteGaskiya naji dadin wannan bayani Allah Kara basira, masha Allah am so happy
ReplyDeleteAmin
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDelete