Y'AR UWA KIKULA
*Y'AR UWA KIKULA*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
◆Aduk sadda kika kula cewa adakinki duk abinda kika ajiye anasauyamasa guri kuma bawanda ke shiga saike to akwai alamun aljani adakinki.
◆Aduk sadda haka kawai kofarki ko labulenki ke motsi batare da iska ko fanka ba lallai akwai jinnu agdanki.
◆Aduk sadda kikejin motsin tafiya agdanki kuma bakowa saikekadai to akwai jinnu agdanki.
◆Aduk sadda akemiki wasa da wutar lantarki kuma badaga kamfani to kisani aljanuma suna haka.
◆ kokuma haka kawai famfon gdanki yadinga zuba batare da kinkunnashiba wannan ma alama ce tajinnu acikin gda.
◆Yawan jin motsi acikin kichin dinki ko kwanukan abincinki shima alamar jinnune agda.
ALLAH YATSAREMU YATSARE LFYARMU
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment