TOSHEWAR MAHAIFA
*HANYOYIN WARKARDA TOSHEWAR MAHAIFA*
fibroid
✍🏻 toshewar mahaifa nadaga manyan illolindake hana shigar ciki kuma matsala ce datazama tamkar ruwan dare azamannin namu dayawa y'an uwa nafama da'ita,
Awannan takaitaccen bayani natattaro ingantattun magungunan da masana sukayi imani cewa yanawarkarda wannan ciwo, kai bama toshewar mahaifa ba kawai duk wata cuta da take hana daukar ciki indai a mahaifa take to way'annan sinadarai zasu yaketa.
*ALAMOMIN WANNAN CUTA*
✍🏻bushewar gashi
✍🏻zubewar gashi
✍🏻ciwon gabobi
✍🏻ciwon baya
✍🏻ciwon kafa
✍🏻rashin bacci
✍🏻rashin sha'awar jima'i
✍🏻zubar jini haka kawai
✍🏻zubarjini maiyawa awajen al'ada
*INGANTATTUN SINADARAN DAKE KONA WANNAN CUTA*
✍🏻
☆BARDA QUSH
☆QIFA
☆MAIRAMIYYA
☆KAFFU
Ahada garinsu anadiban cokali daya a tea safe dayamma tsawon sati uku za'a sami waraka da'izinin allah dukkan wata matsala da tashafeki zata warware kamar rashin haihuwa ciwon mara rashin sha'awa bushewar gaba yawan ciwon kai cutar rama rashin jindadin mu'amalar aure dasauran matsaloli.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Assalamu aleikun. Don Allah kagugunan nan aina ake samun su
ReplyDelete