SANYIN MAHAIFA
*SANYIN MAHAIFA DARASHIN HAIHUWA*
◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇
hanya mafi inganci dan warkarda wannan matsala.
★Babban cokali na ganyen *KHUZAMA* wato *lavender*
Sai man zaitun cokali biyu adorasu akan garwashin wuta minti 20 kisauke kijuye akan tissue kidora a hq dinki inzaki kwanta bacci harzuwa wayewar gari.
Haka zakidingayi harkwana 10
Zaki warke da'izinin allah kuma mahaifarki zatasami damar daukar ciki.
★Kidinga shan kofi biyu na shayin
*KHUZAMA* da *MARAMIYYA*
tsawon sati uku
Dayardar ubangji zakirabuda sanyin mahaifa da matsalolindake hana haihuwa.
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
akar karashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment