KIKULA DA GASHINKI
◆Yawan barin gashi awaje yana kawo zubewarsa
◆Shampo nagyara gashi tareda nisanta gashi daga abubuwanda ke'iya cutardash
◆Yawaita amfani da mayukan akalla sau 2 awata musamman ingantaccen man zaitun
◆Yawaita wanke gashi yana cutar gashi
◆Taje gashi nada matukar amfani
Oils dinda gashi keso
◆Man magarya
◆Snake oil
◆Man zaitun
◆Mankwakwa
◆Man apple
◆Man qur'atul asal
◆Man mush mush
DUK WANDA AKASAMU ZAI'INGANTA LAFYIYAR GASHI
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Daga
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
Comments
Post a Comment