HANYOYIN JANHANKALIN MIJI
KADAN DAGA HANYOYIN JAN HANKALIN MIJI MIJI
________________________________
akwai hanyoyin dama da ake amfani dasu wajen mallakar mai-gida kamar haka:
➜ ki iya kissar kwanciya, da nuna masa kauna a wajen kwanciya
➜ ki so shi, ki so 'ya'yan sa da yan uwansa gaba daya
➜ Bari abinda bai so, da yin abinda yake so
➜ ki kasance mai masa ladabi da biyayya da bin dokokin daya gindaya miki
➜ tarairayarsa da tarba mai kyau a duk lokacin da ya shigo gida
➜ tsaftar jiki iya girki, da kula da tarbiyyar yara
➜ tausayinsa akan al'amuran da kuma idan yana cikin wani hali
➜ son ibada, imani da kyautatawa ga danginsa
TUNATARWA
Babu wani Wanda zai iya juyo miki da hankalin mijinki, da ya wuce ke, saboda haka muddin kika rike wadannan sai kin yi masa mallakar da ba macen da zata iya juya shi sai ke.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
📝DAB I PART MAZE📝
💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟
Daga cikin mafi girman korafin da mata suke yi game da maza, shi ne, MAZA BA SA SAURARAR MAGANARSU: wato ba sa barin su su yi magana son ransu a kan matsalolunsu ko na gida. Daga sun fara sai su katse su.
Yayin.da su kuma maza suke yawan korafin cewa, MATA SUNA SON CANZA MUSU RA'AYI TA KARFI.Wato idan yana yin wani abu ko ya dauki wata matsaya ko ya yi wani yunkuri, sai ta zo ta shigo ta yi kane-kane a ciki. Ta rika nuna kamar ita ta fi shi sanin yqdda ya kamata ya tsara al'amuransa. Wani lokacin har ka ji wasu kan ce, "Sai ka ce ita ta haife ni."
Amma lallai da a ce maza da mata sun fahimci yadda suka sha bamban a dabi'u da yadda suke kallon lamuran rayuwa, hakika da wadannan korafai ba su yawaita haka ba.
DABI'AR MAZA
Namiji, mutum ne wanda a halayyarsa yake da son a ganin ya zama garkuwa a gidansu ko a gidansa, yana da son ganin ya iya komai da ake yi a gari, musamman na jarumta. Ya 'ki jinin a ce ya gaza a kowane fanni. Yana son a danganta shi da kwarewa. Yana kuma kwarewarsa ta bayyana, shi ya sa za ka taras yawancin ayyukansa suna da inifo (uniform) wanda daga gani za ka fahimci kwarewarsa. Misali injiniya ko likita ko soja da 'dan sanda da sauransu.
Duk wani abu da ya shafi ragwantaka ba ya son siffantuwa da shi. Domin yana da matukar son a girmama shi.
Maza ba su cika damuwa da karance-karancen littattafan da suka shafi soyayya da zamantakewa ba, kamar yadda mata kan yi..Bar su dai sun fi dagewa a fannonin wasanni da kere-kere da gine-gine da abubuwan suka shafi kasuwanci da sabbin kirkire-kirkire da sauransu.
Kasancewarsa mai son a ce ya zama rumfa-sha-shirgi a gidansa. Burinsa shi ne duk wani nauyi ko matsala ta gidan, shi ne zai samar da hanyar warware ta. Don haka daga lokacin da ya ji 'kyas, zai fara tunanin ya za a yi a sami mafita cikin gaggawa. Shi sam bai yarda da jinkirta warware matsala ba, kuma a wurinsa daukar matsalar gidansa a yi ta janjaninta ko a dauke ta a fitar da ita daga gidan don neman mafita ma gazawa ce.
INDA RIGIMAR TAKE⇨
Ita mace idan tana da matsala tana kawo maganar sau da dama don ta tattauna ta da wani makusanci ko masoyinta wanda ta damu da shi. Ko da kuwa ta san ba lallai ne a sami salution ba. Amma tattaunawar a nuna an damu da halin da take ciki yana rage mata damuwa kwarai.
Amma shi Gogan daga zarar ya ji matarsa ta kawo korafi, nan da nan sai ya shiga ba ta shawarar hanyar warware matsalar. Domin shi a tasa dabi'ar yana ganin babban aikin da ya kamata kenan. An sami matsala kuma ya kawo hanyar warware ta. Yayin da ita kuwa matar abin da za tai tsammani kawai shi ne, yana katse ta in tana magana ne saboda ba ya son sauraren ta.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA☎08080678100
*ABUBUWAN DA TOILET INFECTION YAKE HAIFARWA*
🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽
*1-* rashin gamsar wa a yayin jima'i
*2-*rashin haihuwa
*3-*rikicewar al'adah
*4-*soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k'yamar ki da abun hannun ki.
*ALAMOMIN TOILET INFECTION*
*1-*fitar farin ruwa
*2-*rikicewar al'adah
*3-*kaikayin gaba
*4-*gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari
*5-*jin tsirar gaba ba tare da dalili ba
*6-*yin fitsari guntu-guntu.
*HANYOYIN MAGANCE TOILET INFECTION*
*1-*Ki daina inserting ko wane irin magani a gaban ki, sai miski, duk wata kawa ko yar uwarki da zata baki wata shawara akan ki matsa wani abu yana karin ni'imah kar kiyi wallahi, ki bata shawara itama tayi kokarin dainawa.
*2-*ki ringa tsarki da warm water, (not too hot water dan kar ya sale ki...lol)
*3-*ki ringa inserting da miski a koda yaushe, yana warkar da wannan cutar sosai.
*4-*ki ringa shan maganin bature (tabs) saboda shi zai kashe miki na cikin.
*5-*ki jika ruwan lalle amma kar ki cika lallen da yawa, sai ki zuba zuma kadan a ciki, ki ringa shan cokali uku ko wace rana, shima zai kashe miki na cikin ki sosai. Saboda ko kinyi magani na kasan ki indai kina da na cikin tou akwai matsala, saboda ciwon yana nan.
*HANYOYIN DA ZAKI BI YAYIN YIN MAGANIN TOILET INFECTION*
*1-*ki wanke pants din ki da ruwan zafin da kika tafasa shi da gishiri, ki shanya su a rana har sai sun bugu sosai (idan so samu ne ma duka ki yarda su ki sake wasu).
*2-*duk maganin da zaki sha ya zamana mijin kima yana sha, idan kina da kishiyoyi suma susha, saboda ko kin sha magani kin warke aikin banza ne Indai suna dashi.
*3-*ki daina kwana da pant a yayin yin maganin shi, saboda ana bukatar iska ya yawaita shigar ki.
★★★
Idan kin karanta ki turama wasu suma su amfana. Amma pls kar a cire min wani abu ko kuma a kara.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI 📚📚📚📚📚📚📚📚📚 inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki
Wannan sinadari yanataimakawa gidajenda jama'ar kesamun matsala ajunansu domin samun daidaito da fahimtarjuna.
ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu kindade bakiy aureba sam samari basa zuwa kokuma ko sunzo dazarar anfara maganar aure sai magana tawarware samarin sudena zuwa batareda daliliba
to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna
Wanda yaransa ke firgita ko fama da matsalolinda suka shafi jinnu to kunemi wannan sinadari dayardar mahalicci zakuga amfaninsa cikin kankanin lokaci.
*yana kawarda cututtukanda ba'asan asalinsuba.
*yawan damuwa kunci ciwon jiki
*yana tasiri wajen kariya daga cutarwar masu hasada da kulla makirci
*yanahana yawan tsoro da fargaba ko faduwa
*yana hana miyagun mafarkai ko firgita acikin bacci
Sunan wann magani ZAWALUL UKUS
*****
ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100
🗞زيت الرمان🗞
PAMEGRANATE OIL
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki.
🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
Comments
Post a Comment