GASHI ADON MATA
*GASHI ADON MACE*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
✔Yi amfani da ingantattun mayukka daga herbal way'anda ba camical acikinsu domin samun natural gashin wanda zaidade yana kawata halittarki.
✔Yi amfani da sanake oil domin cikowar gashi dakuma hanashi zuba.
✔Kada kimanta da ZAIT USHBATUL'ARBI sinadari mafi kyau wajen gyara gashi.
✔Karkiyi wasa da man magarya orignal dan warkarda matsalolin gashi.
✔Akwai mayuka na'itatuwa samada guda hamsin y'ar uwa kinemesu dan samun gashi lafiyayye mai inganci.
*GASHI ADON MACE*
➡idan kina famada karan cingash
➡idan gashinki yana zuba
➡idan kinaso gashinki yadinga sheki.
➡idan kina famada amasanin ka
✍🏻duk abinda yashafi matsalar gashi nayara dana manya mazadamata wannan cibiya tana hadawa muku ingantattun mayuka dazasu amfaneku cikin sauri, yi bayani sai ahadamuku sinadarai daidai da matsalar k kuma gwargwadon abinda kake dashi.
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
Comments
Post a Comment