DOMIN RAGE YAWAN SHA'AWA
DOMIN HANA YAWAN SHA'AWA
◆KAFFU MARYAM
◆NA'ANA'A
◆DANIQ
Atafasasu tare asha kofidaya tak!
Namiji ko mace saikashekara daya sha'awarka bata motsa ba
DOMIN HANA DAUKAR CIKI NA HAR'ABADA
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
◆SHAZZAB
◆NA'ANA'A
◆QARMEESH
atafasa asha ruwan har'abada mace bazata haihuba.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
YADDA ZAKI JA HANKALIN MASOYINKI DA DADIN SAUTINKI
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
Wasu daga y'an uwa sun bibiyi lecturmu tajia
Yayinda nakeshan tambayoyi iri iri a private
Awata tambaya da'akayi to ga amsarta kamar haka
Nasan masu tambayar idan sungani zasu fahimci dasunake
*SAUTI
Kokumamurya
Tabbas masana suntabbatar duk matarda ubngji yaimata baiwar murya to taka wani mataki na nasarar tafiyar da abokin rayuwarta
Sauti mani'imci cikin natsuwa dauke da sinadarin kauna da tausayi
Irin wannan sauti maisanyi da sanyaya jikin mai sauraronki hakika zaibaki damar jan ragamar wandake sauraronki
Bakowane da irin wannan baiwar sauti mani'imci b
Mazadai kam anbarmu abaya to matan ma dai kadan ne ke da irin wannan sauti da masana suke kira
الصوت الأنثوي الهادئ الحنون
Wato sautine da ko a matan ma sai daidaiku kanajinsa kasan macece
Naga mafiyawa wasu masanan sunyi bayanin yanda zaka'iya daidaita sautinka ko sautinki yazama mai dadinji da daukar hankali
Wasu sun ambanci nau'o'in magungunanda za'a nema
Wasu kuma sunfadi hanyoyinda akebi akoya tahanyar mgn
To amma mu'anan kamata yayi muy bayani kawai zaifi sauki akan koyarda daya hanyar
Dadama daga mawakan duniya dasuke da murya akanyi musu amfanida ganyen
غرغر
Da
ملفوف
Amatsayin tea dinsu
Mudai anan way'an nan sinadarai zasuy mana wuyar samu
Amma hakika yawan shan
طازج na dabinoyana daidaita murya tazama mailaushi
Akwai abubuwa da dan dama da'ake iya amfani dasu
Daya daga cikin masu auren mu tai wata tamba cewa wai ya'akeso mace mai'aure takasance awajen gyara?
A'iya bibiyar danayi abinda kawai masana sukasani akan gyaran mace mai aure kawai abubuwane guda uku rak akeso kigyara sune cikar burgewarki
Dayawa wasu nayawaita shan maganinda zai saukarmusu da ni'ima mai yawa
To kuskurene hakan
Kuma hakan zaijawo miki damuwa
Damuwar farko oga zaidinga saurin gamawa dake
Damuwa ta biyu😊
Shikenan dai
To kawai abubuwa uku rak zaki samar wa dakankisu awajen
Idan akarasa daya tak! To ansami akash
Watakil nangaba muy lecture akan haka
Insha allahu
Allah yaimana jagora yasa muzama amfani ga al'ummarmu ako dayaushe
Dan'uwanku
Aminu yahuza
Ma'assalam
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
ABUBUWAN DA ZAKI KULA DASU YAYIN DA KUKE SHIRIN AURE DA SAURAYINKI
🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻
Bayan kin fahimci Saurayinki kunyi soyayya da Hira irin wacce Musulunci ya umurce ku kuyi, abu na gaba shine Ku fara Maganar Aure domin kuwa Babu amfanin soyayya Da Saurayi idan har ba Aure zakuyi ba. Kuma musulunci bai yarda da irin wannan Soyayya ba ko in ce Tarayya, tsakanin Da Namiji da Mace.
Abun da ya kamace ki kiyi a Yayin da suke soyayya da Saurayinki shine, Idan har aka kai matsayin da Soyayyar ku tayi nisa ki fara masa maganar Aure domin A fara shirye shiryen Auren Naku. Hakan zaisa idan ma ba da gaske yake ba ko kuma bai shirya ba zaki gan ya fara ja baya akan soyayyar ku. Idan kuma ya shirya sai ki tabbatar kun Tsara komai kamar yadda Addini ya tanadar.
Idan kuma ya amince aka fara maganar Auren naku, toh abinda ya kamace ki kiyi shine, kada ki kuskura ki saka Karya a cikin Hidimar bukin ku domin kuwa wannan shine babban kuskure da Ma’aurata sukeyi kamin Aure. Ki tabbatar da bakiyi kokarin yin abunda yafi karfi matsayin Gidanku ba, domin wannan na iya saka ki cikin damuwa a gidan Auren ki.
A duk lokacin da za’ayi aure yana da Mahimmanci musan cewa Addini ya riga ya tsara mana komai cikin Sauki, Sannan kuma akwai Al’adu daban daban wanda kuma idan har basu sabawa addini babu matsala za’a iyayi. Dan haka idan akwai wata al’ada da kike sha’awar yi amma babu halin yi a Gidanku, kuma Mijin baida halinyi KADA KI KUSKURA ki matsa masa akan sai anyi wannan al’adar domin kuwa Albarkacin Aure yafi yawa ga Auren da aka gina shi akan Tausayin Juna. Kuma Saurayin naki zai fi ganin Mutuncin ki da na gidan ku a yayin da yasan cewa Baki matsa mishi akan abunda yafi karfin sa. Wannan Wani babban kuskure ne da Wasu Mata keyi tun kamin su shiga gidan Auren su, ganin anyi wani abu a bikin wance itama tanaso ayi a nata bukin.
Kada ki manta Tausayin Juna wani abu ne mai Mahimmanci a Zamantakewa, Sannan Gaskiya da Rikon Amana, ki tabbatar da Bakiyi wani abu ba domin burgewa ba sai dai dan Allah da kuma Irin soyayyar da ke tsakanin ki da shi Saurayin naki.
Allah sa mu gane gaskiya.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
SALON JANHANKALIN MIJI📚📚📚📚📚📚📚📚📚
Masana sanin soyayya da jimai sun yi ittifaqi
akan
cewa macen data iya kissa itace mace.
Macen
dabata iya kissa ba to da sauranta kuma ko a
wajen
kwanciya tana zama koma baya. Idan kinason
kijanye hankalin mijinki gaba daya ko yaushe
yayita
tunaninki to ga hanyar dazakibi ko yaushe
kizama
kina cikin ransa kamar kaya a maqogoro
Zaki sami turare na madara mai kamshi
yazama
turarenki na kwanciya ne kawai bakya
kwanciya
batare da kinshafashi shiba.Saiki bari me
house
yasaba da kamshin sosai sannan saiki sami
under
wear dinsa batare da yasaniba ki shafesu da
wannan turaren naki.To wlh duk sanda yaje
yin
fitsari yaji wannan kamshin saikin fado a
ransa.
Take zaituno last moment dinku na dare. So
daya
tina zaiji bashida wani abu agabansa sai yazo
kikuma jiyar dashi wannan dadin. Wlh ko
kishiyace
dake soyake kawai girkinki yazagayo. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 0808067810INGANTACCEN HADIN AMARE 💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼Ina amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa تهنئة Tahni'a sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki
****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
Comments
Post a Comment