DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
ABUBUWANDA KE JAWOWAMATA JIN ZAFI YAYIN FITSARI
◆yawan rike fitsari amara
◆Yawan biyawa kanki bukata
◆Virus dayake kama mafitsara
◆Kamuwa da ciwon suga
◆Rashin kulada shan ruwa
★★★★★★★★★★★★★★★★★
HANYOYIN MAGANCE MATSALAR
◆kulada shan ruwa
◆Hada zuma da habbatussauda
◆Shan shayin hulba
◆Shayin BAQDUNAS
◆Kidinga yin fitsari atake bayan gama jima'i
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
☏08080678100
ABUBUWANDA KE JAWOWAMATA JIN ZAFI YAYIN FITSARI
◆yawan rike fitsari amara
◆Yawan biyawa kanki bukata
◆Virus dayake kama mafitsara
◆Kamuwa da ciwon suga
◆Rashin kulada shan ruwa
★★★★★★★★★★★★★★★★★
HANYOYIN MAGANCE MATSALAR
◆kulada shan ruwa
◆Hada zuma da habbatussauda
◆Shan shayin hulba
◆Shayin BAQDUNAS
◆Kidinga yin fitsari atake bayan gama jima'i
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
☏08080678100
TSARABA GA MASU JUNA BIYU
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
afarkon shigar ciki zuwa wata uku ga sinadaran dayakamata kiy amfani dasu dan kawarda laulayi dasauran matsaloli:
◆Kidinga shan shayin shufan
◆Ko shayin hundabaa'a
◆Koshayin babunaj
◆Koshayin na'ana'a
◆Koshayin totilbarry
◆Koshayin citta
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
idan ciki yakai wata 7 to nemi way'annan dan samun saukin haihuwa tayadda zaki haihu dakanki
◆Shayin yansun
◆Shayin kammun
◆Shayin hulba
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
CIWON MARA KO CIWON CIKI
idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki
a lokacin al’ada ko jinin yari kayi mata wasa
⇨ zuma cokali 5
⇨ man tafarnuwa cokali 2
in an hada sai ta rika sha cokali 1 DA safe 1 da yamma.
MATAR DA JINI YAKI DAUKE MATA
ta rika shan man tafarnuwa rabin karamin cokali Sau 4 a rana.
MATAR DA TAKE DA KURAJE
a gabanta ko take jin kaikayi
a samu man tafarnuwa cikin karamin cokali sai ta matsa lemon tsami daya a cikin sannan ta rinka dan gwala da auguga tana shafawa a gabanta kwana 5 zata warke Insha ALLAH
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
BUSHEWAR GABA DARASHIN JINADIN MU'AMALAR'AURE
◆yawaita amfanida girfa ashayi zaikawarda matsalar rashin jindadi
◆Yawaita shafa manzaitun zai magance matsalar bushewar gaba.
◆Yawaita shan shayin hulba hadeda zuma da lemu zaikarawa maza da mata nishadi sosai.
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
☎DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
HANYA MAFI SAUKI WAJEN GYARA FATA KO FUSKA
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Adama kurkum daruwan dumi yayi kauri kamar kunu sannan idan yahuce ashafa aduk inda akeso ajiki ko a fuska awanke da ruwan dumi bayan minti 15
Za'a maitamaita saudaya aduk sati.
Za'a fata maikyau da lfy .
Birnin magaji islamic center rijiyar zaki kano
08080678100
GIRMAN BREST DA HIPS CIKIN SAUKI
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
GANYEN MARAMIYA
Shikawai zaki tafasa kitace kijuye aroba maikyau arufe adinga sha 2 cup 14 days.
LEMU DA ZUMA DAN WANKE FUSKA
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Kamar dai yanda kuke gani awannan hoton
Yi amfani da wannan hanyar dankawarda kurajen fuska kokuma tabo dakawar da baki aduk inda yake ajikinka sau 2 ake maimai tawa asati
DOMIN CIKOWAR KUMATU
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
musamman dominku masu fama ramar fuska wannan zaitaimakamuku wajen ciccikowar kumatunku✍🏻
◆Kunemi ZUBDULBAHAR
Akwaba aduk sadda za'a kwanta ashafawa fuska awankeda ruwan dumi bayan 30 mint
DOMIN RAGE KIBA
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
◆Cokali daya na green tea
◆Cokali daya na garin girfa
◆Cokali na garin citta
◆Zuma
◆Amatse lemu
Asha kofi daya kafin akwanta bacci.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER 08080678100
YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR WARIN JIKI
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin jama’a, musamman lokacin zafi, idan aka hada gumi ko aka yi yawo a rana sai warin jiki ya rika tashi. Akan samu warin jiki ne saboda yanayin gari ko an haifi mutum da shi ko kuma ta irin abincin da ake ci. Kamar masu yawan cin tafarnuwa daga sun motsa sai an ji warinta. Don haka ne a yau na kawo miki hanyoyi mafiya sauki da za ki bi don magance warin jikin.
· Turare: Yawan fesa turare na jiki ko na hammata ko na tufafi na magance warin jiki. Amma ki sani yawan amfani da turaren jiki da ko na hammata na sanya kuraje fesowa.
· Sabulu da ruwa: Hanya mafi inganci wajen magance wannan matsalar ita ce, amfani da tsaftataccen ruwa da sabulu, don yin wanka kamar sau uku a rana, kuma ki dage wajen wanke lungun da ke janyo wari kamar hammata da sauransu.
· Wankakken tufafi: Kada ki manta duk yadda mutum ya kai ga wanka idan tufafin da yake sanyawa masu datti ne, to lallai ba zai rabu da wari ba. Don haka ana son ki rika sanya tufafi mai tsabta musamman wanda ake sanyawa a ciki, kamar dan kamfai da rigar mama da sauransu.
· Amfani da sinadarin alam: Idan warin jikinki ya kasance mai tsanani ne, to sai ki rika sanya sinadarin alam a ruwan wankanki kafin ki yi wanka, hakan zai magance miki warin jiki.
· Zuma: Bayan kin yi wanka za ki zuba kamar cokali daya na zuma a ruwan dumi, sannan ki watsa a jiki, hakan na rage warin jiki.
· Shan ruwa: Domin rage warin jiki, za ki iya shan kofin ruwa daya da sassafe kafin ki ci wani abu..
· Amfani da ruwan Rose: Za ki iya diga ruwan rose water a cikin ruwa kafin ki yi wanka, hakan na rage warin jiki da kuma kara wa jikin kamshi.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
Comments
Post a Comment